idan har hakoranki sun kasance ba farare ki ringa amfani da -lemon tsami yar uwa yadda zakiyi, zaki yanka lemon tsami ki matse ruwan sai ki...
idan har hakoranki sun kasance ba farare ki ringa amfani da
-lemon tsami yar uwa yadda zakiyi, zaki yanka lemon tsami ki matse ruwan sai ki kuskure bakinki dashi zaki iya amfani da hannunki ko brush wajen cuccuda hakoran
-amfani da aswak domin yana taka muhimmiyar rawa wajen sa hasken hakora
-Ga wanda bashida wadatar maclean zai iya amfani da gawayi ya dakashi sai ya dansa gishiri kadan ya wanke bakin.
-kuskure baki da ruwa bayan cin abinci ko abin sha
-inda hali yin brush akalla sau 2 zuwa 3 a rana
-Yin brush kafin kwanciya bacci Ina fatan wadannan abubuwa dana lissafo zasu taimaka wajen gyaran hakoranmu.
COMMENTS