A yau inaso na tabo abin da ya shafi tsokano sha'awa a auratayya ne, sai abi Karatun da Idon basira. Da yawa daga cikin mata suna zaton ...
A yau inaso na tabo abin da ya shafi tsokano sha'awa a auratayya ne, sai abi Karatun da Idon basira. Da yawa daga cikin mata suna zaton cewa, yin wasa da motsa sha'awa aikin mijine shi kadai, duk matar da take tunanin haka to ta fadi jarabawa a fagen soyayyar zaman aure. Kuma ki sani wata zata iya kwace miki miji cikin sauki, galibin maza sunfi so da karkata wajen matar da take musu wasa kala kala. Don haka kar kiji kunya ko gudun kar mijinki yace kina da jaraba, ba haka bane kar kiyi wannan tunanin. Kisani cewa mu'amular aure ibada ce kuma duk sanda zaki yiwa mijinki wasa lokacin saduwa kema fa kina samun wani kaso na jin dadi da nishadi........... *YADDA AKEYIN KWANCIYAR AURE* Kamar yadda nayi bayani xanyi magana ne akan kwanciyar aure, amma kafin mu fara 'yar uwa ina so ki sani idan akazo irin wannan harkar cire kunya ake a ajiyeta gefe, dalilin da yasa nace haka shine abinda ke cutarmu mu Hausa/Fulani kenan kunya, mun san kunya ado ce ga mace, amma ba a shimfidar miji ba, idan akazo shimfida, ajeta akeyi har sai komai ya kammala. Da anyi magana akan kwanciyar aure sai kiji matan Hausa/ Fulani na cewa wlh ni ba zan iya ba kunyar shi nake ji, amma zata iya tsayawa gabanshi yana fada tana fada anan ba ta jin kunya sai wajen kwanciya, Allah ya shirye mu, Zamu fara ne da sirrin kwanciyar aure kafin mu kawo muku kalolin kwanciyar, ma'ana sirrin yadda zaki kwanta da mijinki ki gamsar dashi ke ma kuma ki gamsu. Sau da yawa zaki samu mace bata da aiki sai amfani da kayan mata ko nawa ne zata kashe ta saya, wadanda suka dace da wadanda basu dace ba, har ta jawa kanta wata cutar, garin neman kiba a samo rama. Tabbas kayan mata gaskiya ne kuma suna bada gudunmawa sosai wurin jima'i, amma ance in kana da kyau ka kara da wanka, kuma yanzu komai na duniya an samu cigaba ilimin jima'i kullun kara bincike ake a kanshi. Sau da yawa muna samun complain daga wasu matan cewa su sun kasa ga

COMMENTS