YADDA ZAKA RUFE FREINDS REQUEST A FACEBOOK TA YADDA BABU WANDA XAI IYAYIN ADD DINKA . idan bakaso ayi request dinka wato bakaso wani yayi ad...
YADDA ZAKA RUFE FREINDS REQUEST A FACEBOOK TA YADDA BABU WANDA XAI IYAYIN ADD DINKA
.
idan bakaso ayi request dinka wato bakaso wani yayi add dinka to ga hanyar da akebi
kahau facebook dinka amma ta opera bayan ka bude saikayi can kasa xakaga Setting & privacy saika shiga nan idan ya bude sai ka shiga inda aka rubuta Privacy idan ya bude saika duba inda aka rubuta
.
Who can send Your friend request
.
to saika shiga nan ka maidashi only me
shikkenan ka gama
COMMENTS