[Java] YADDA AKE BOYE FOLDER ACIKIN MEMORY CIKIN SAUKI Idan kanaso ka boye wata polda da take cikin memory ka sabo da bakaso wani ya ga abi...
[Java] YADDA AKE BOYE FOLDER ACIKIN MEMORY CIKIN SAUKI

Idan kanaso ka boye wata polda da take cikin
memory ka sabo da bakaso wani ya ga abin dake
ciki to kawai ga yadda zakayi:
kaje kan memory ka ka danna option ka shiga wajen da ake kirkirar polda wato add folder to idan
kaje sai ka rubuta sunan da kakeso poldar ta
kasance amma saika kara alamar .jad a gavanta
misali sunan foldar ka sinikom to sai ka kara alamar
.jar wato xata xama sinikom.jad to idan kayi haka
sai ka dawo ka debo duk abin da kakeson boyewa sai ka xubasu acikin wannan sabuwar poldar
sannan sai ka kara komawa inda ake kirkirar
poldar wato add polder sai kayi wata sabuwa
amma sunan daka sawa ta farko to itama wannan
haka xakasa amma ita .jar xakasa misali
sinikom.jar aha kanayin haka inka dawo kan memory xakaga wannan poldar da ka xuba
abubuwan a ciki ta bace. Idan kuma xaka dawo da
ita to sai kaje kan poldar ka mai suna sinikom.jar
sai ka cire {r} wato sinikom.ja xakaga ta dawo
ALLAH YA BADA SA,A

COMMENTS