[Symbian] YADDA ZAKA SANYA WAYARKA TA SYMBIAN TANAMA RECORDING NA DUK KIRAN DAKAYI KOKUMA AKA KIRAKA Assalamu alaikum Darasin mu nayau shin...
[Symbian] YADDA ZAKA SANYA WAYARKA TA
SYMBIAN TANAMA RECORDING NA DUK KIRAN
DAKAYI KOKUMA AKA KIRAKA

Assalamu alaikum
Darasin mu nayau shine yadda zaka sanya
wayarka ta symbian ta dinga daukama maganar da
kakeyi idan kana waya wato da xarar kayi kira
kokuma an kiraka to daka hada kiran idan kaje ka
duba folder zakaga recording na maganar da kukayi
Abin babu wuya kawai kuyi download na wannan
application din:~ mai suna
call Recorder.sis
Kokuma ku danna wannan link din domin daukoshi
Download Call Recorder.sis
Idan kun daukoshi saikuyi install dinsa
Shikkenan da zarar kunyi kira kokuma aka kiraku
zakuga ta fara record xakuga wani dan hoto
karami ya fito wato shi yake nuna alamar record
yanayi Idan kun hada sai kuje inda kukayi install dinsa
wato phone dinku kokuma memory xakuga wata
folder mai suna: Voxtrack saiku budeta aciki
xakuga wata folder mai suna Recordings to saiku
budeta anan xakuga recorde din da kukayi na
kiran Shikkenan
Asha shagali lafiya

COMMENTS