[Symbian] YADDA ZAKA KASHE WAYA SANNAN KA KUNNA BATARE DA KA DANNA MADANNIN KUNNA WAYARBA A WAYAR SYMBIAN Assalamu alaikum darasinmu na yau ...
[Symbian] YADDA ZAKA KASHE WAYA SANNAN KA
KUNNA BATARE DA KA DANNA MADANNIN KUNNA
WAYARBA A WAYAR SYMBIAN

Assalamu alaikum darasinmu na yau shine yadda
xaka kashe wayarka kuma ka kunna batare da ka
danna madannin kunna wayarba kona kashe wayarba
Abin xakujishi wani iri idan aka fadi haka sai kuga
kamar ba haka bane to hakane abin yana iya
iyuwa abin da xakuyi kawai shine:-
Kuyi download na wannan application din:-
http://allsymbian.mywapblog.com/files/restart.sis
Sannan sai kuyi install dinsa akan wayarku idan
xaku gwada abin da na fada muku wato ku kashe
wayar sannan ku kunna to bayan kunyi install na
app din sai kuyi click akan wannan application din
shikkenan xakusha mamaki
Allah ya bada sa,a

COMMENTS