Blog Archive

Powered by Blogger.

[Java phone] YADDA AKE HADA 2 IN 1 ko 5 in 1 APPLICATION

[Java phone] YADDA AKE HADA 2 IN 1 ko 5 in 1 APPLICATION . Idan akace 2 in 1 application shine kamar abu biyu ko uku ko sama da haka acikin ...

[Java phone] YADDA AKE HADA 2 IN 1 ko 5 in 1 APPLICATION


.
Idan akace 2 in 1 application shine kamar abu biyu ko uku ko sama da haka acikin abu daya wato xakuga wasu apps masu 2 in 1 kamar irin su 5go ko 2go and facebook ko 2go facebook whatsapp duk a gu daya
Nasan kuna yawan ganin irin wadannan abubuwa sannan kuyi mamakin tayadda suka kasance haka,
To Alhamdulillah inde kuna tare da sinikom yanxu xaka koyi yadda kaima xaka hada naka da kanka kuma xaka iya hada kowane app dakakeso kuma ko guda nawa kakeso xaka iya hadawa, sabo da haka ka nutsu ka karanta darasin dakyau
.
Abubuwan da ake bukata shine:
.
1-Multi pack minimezer.jar
.
2-Zip na application din da xaka hada
.
3-ka kirkiri sabuwar polder akan waya ko memory
.
Kayi download na multi pack minimezer a google:-
.
Bayan kayi download na wannan app sannan ya kasance apps din da xaka hada ka sanyasu a wata polder davan wato kayi new folder ka sanya apps din aciki amma apps din ya kasance a .zip
Idan
bayan ka kammala wannan yanxu saika bude multi pack minimezer
Sannan ka nufi wannan folder daka sanya app din da xaka hada
Idan kaje inda app din suke sai ka danna option kayi select dinsu all sannan ka danna option xakaga gun da xaka sawa app din hoto wato icon ga
Yadda xaka sanya hota da farko xakaga gun kamar haka file E/ to yadda xaka sanya hotan haka xakayi misali hotan naka yana kan memory sannan yana cikin polder photos kuma sunan photo naka sinikom.png
To ga yadda xakayi agun file din
File://E//photos/sinikom.png
To da xarar kayi haka shikkenan hotan naka yahau sannan saikayi kasa xakaga gun da xaka sanyawa app din naka suna da kuma sunan ka dade sauransu
To saika sanya da xarar ka kammala sanyawar sai kayi kasa kadan xakaga inda aka rubuta Pack saika danna nan shikkenan saika jira kadan xakaga ya kammala
Idan ya hada saika fito daga app din kaje polder da kayi wannan aikin ka duba xakaga wata sabuwar folder saika budeta anan xaka samu app din amma xaka iya ganinsa a .zip koku a _jar to idan a .zip yaxo saika je blueftp kayi Rename dinsa xuwa _jar sannan ka dawo kan wayarka ka mayarshi .jar idan kuma a _jar yaxo shikkenan saika mayar dashi .jar
.
Shikkenan
.
Allah ya bada sa,a


Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin domin samun ire iren wadannan darusan

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Java phone] YADDA AKE HADA 2 IN 1 ko 5 in 1 APPLICATION
[Java phone] YADDA AKE HADA 2 IN 1 ko 5 in 1 APPLICATION
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/java-icon.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2017/04/java-phone-yadda-ake-hada-2-in-1-ko-5.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2017/04/java-phone-yadda-ake-hada-2-in-1-ko-5.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy