Blog Archive

Powered by Blogger.

[Gyaran waya] YADDA ZAKA GYARA WAYAR NOKIA TOUCH LIGHT IDAN WAJEN CHAGE YA LALACE

[Gyaran waya] YADDA ZAKA GYARA WAYAR NOKIA TOUCH LIGHT IDAN WAJEN CHAGE YA LALACE ========================= Kamar yadda kuka sani irin wani ...

[Gyaran waya] YADDA ZAKA GYARA WAYAR NOKIA TOUCH LIGHT IDAN WAJEN CHAGE YA LALACE
=========================

Kamar yadda kuka sani irin wani lokacin irin wannan matsalar tana faruwa a wayoyinmu na nokia wato gun chage yana denayi kokuma abin dake cikin gun chage din saiya karye, ita kuma nokia touch light ba kamar sauran wayoyi bane wajen gun chage sabo da wasu wayoyin su kawai idan gun chage ya lalace saide kawai ka since wayar sannan kasa wani to ita nokia touch light ba haka takeba ba,a sauyawa saide ayi wasu yan badaru, abin da zakayi kawai shine:
Ka nemi allura yar karama sannan saika since wayar taka sai kaje gun chage din daga bayan gun saika soka allurar agun ka dannata sosai har sai ta fito cikin gun chage din wato ta zama kamar allurar gun chage wanda ta karye to idan kasa ta fito, shikkenan saika karye ta wato ka karye allurar shikkenan saika sanya batir sannan ka kunna wayar ka gwada sata a chage din insha Allah zakaga tayi
.
Allah ya bada sa,a

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Gyaran waya] YADDA ZAKA GYARA WAYAR NOKIA TOUCH LIGHT IDAN WAJEN CHAGE YA LALACE
[Gyaran waya] YADDA ZAKA GYARA WAYAR NOKIA TOUCH LIGHT IDAN WAJEN CHAGE YA LALACE
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/java-icon.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2017/04/gyaran-waya-yadda-zaka-gyara-wayar.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2017/04/gyaran-waya-yadda-zaka-gyara-wayar.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy