[Java] YADDA AKE DAKATAR DA SHIGOWAR MESSAGE N A WHATSAPP A WAYAR JAVA Assalamu alaikum yan,uwa da fatan kuna lpy Ayau gani tafe da wani dan...
[Java] YADDA AKE DAKATAR DA SHIGOWAR MESSAGE N A
WHATSAPP A WAYAR JAVA

Assalamu alaikum yan,uwa da fatan kuna lpy
Ayau gani tafe da wani dan karamin bayani
kokuma ince dan tsohon bayani akan whatsapp
wato yadda xaku dakatar da whatsapp dinku a wayar java
Kowa yasan shi whatsapp idan kayi install dinsa
tofa shikkenan ka gamu da aiki domin kuwa ko ka
kashe wayar ka kunna idan harda sim kuma da
kudi ko mb tokwa xakaga ya bude kansa message
yana ta sambadowa wayarka inde a wayar java ne ita kuma java ba a rufe mata data balle ka yi
maganin shigowar
To sabo da hakane mukaga ya dace mudan bi
wasu dabaru domin magance irin wannan matsalar
ga masu wayar java wato nokia
Yadda xakuyi shine Kuyi move din whatsapp din naku xuwa memory
card dinku wato ku maida whatsapp kan memory
Sannan saiku budeshi akan memory sannan saiku
fito daga cikin whatsapp din ina nufin ku rufeshe
sannan saiku cire memory daga kan wayar taku
sannan saika bude wani application din kamar opera kokuma 2go
Idan ka bude 2go din ko opera sai ka danyi chat
kadan sannan saika maida memory card din naka
kadan jirashi kadan kamar minti 3 sannan saika fito
daga cikin 2go din shikkenan xakaga whatsapp
dinka ya tsaya shikkenan Idan kuma xaka dawo dashi kawai saika hau ka
budeshi shikkenan saikaci gaba da amfaninka
Allah ya bada sa,a

COMMENTS