[Java phone]YADDA AKE COPY NA TEXT MESSAGE DAGA WAYAR WANI XUWA TAKA . Kawai ka tabbatar bluetooth din wanda xakayi copy din a bude yake san...
[Java phone]YADDA AKE COPY NA TEXT MESSAGE DAGA WAYAR WANI XUWA TAKA

.
Kawai ka tabbatar bluetooth din wanda xakayi copy din a bude yake sannan ka danna menu na wayarka ka shiga setting idan ya bude kaje inda aka rubuta Sync and backup saika shigga phone switch idan ya bude xakaga Copy from this to saika shiga ka duba gefe xakaga inda aka rubuta done ko save sai ka dannan xakaga ta nunama inda xakayi search na bluetooth to sai kayi idan ta kamo bluetooth din wanda xaka copy shikkenan yanayin accept xakaga ta para copy din shikkenan idan ta gama sai kaxo ka duba inbox dinka xakaga text message sun dawo wayarka.
Asha shagali lpy
Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin domin samun ire iren wadannan darusan

COMMENTS