[Android] YADDA ZAKA KARA SAUTIN SPEKER NA WAYAR ANDROID Kamar yadda duk wani mai amfani da waya kirar android ya riga ya santa da wannan ha...
[Android] YADDA ZAKA KARA SAUTIN SPEKER NA WAYAR ANDROID
Kamar yadda duk wani mai amfani da waya kirar android ya riga ya santa da wannan halin wato na rashin volume sosai ba kamar sauran wayoyiba ita android haka take sannan haka suka iyo mata to Alhamd yan an samu ci gaba sosai ta yadda zaka iya kara sautin speaker ka da kanka, abin babu wuya saide rashin sani amma insha Allah yanzu zaka sani
Da farko kayi download na MTK ENGINEER.apk zaku iya samunsa a google kokuma play store
.
Bayan kayi download dinsa Kwai jeka ka bude mtk naka saika shiga
COMMENTS