Blog Archive

Powered by Blogger.

[Android] YADDA ZAKA GYARA WAYARKA TA ANDROID IDAN TANA NUNA MAKA INVALID IMEI

[Android] YADDA ZAKA GYARA WAYARKA TA ANDROID IDAN TANA NUNA MAKA INVALID IMEI . Kamar yadda kuka sani a yanzu haka irin wannan matsalolin s...

[Android] YADDA ZAKA GYARA WAYARKA TA ANDROID IDAN TANA NUNA MAKA INVALID IMEI
.
Kamar yadda kuka sani a yanzu haka irin wannan matsalolin suna yawan faruwa a wayoyinmu na android, haka kawai da zarar kayiwa wayarka Restore kode wani abun sai kaga ta fara Rubutoma no imei kokuma invalid imei idan kuma ya kasance haka ya faru to wayan kwata kwata saiya dena kira ko browsing da sauran wasu abubuwan, to Alhamdulillah idan har Allah yasa irin wannan matsalan ya faru toga yadda zakuyi maganinta domin kuwa ita wannan matsala imei na wayar sune suka gode sukuma imei sune wasu numbobi guda 15 wanda suna kan kowacce waya wanda ake dubasu ta hanyar danna *#06# to wannan numbobin sune imei,
.
To yayin da naka ya goge to da farko ka nemi wata wayar irin taka kokuma wata dabam saika danna *#06# zakaga imei guda 15 to sai kayi copy dinsu,
Sannan kaje play store ko google kayi download na MTK ENGINEERING bayan kayi download dinsa sai
kayi Installing dinsa sai kayi OPEN dinsa kawai,
kana budeshi xakaga yanuna maka: -
ANDROID SETTINGS
.
MTK SETTINGS
.
To sai kahau kan na
biyun wato MTK SETTINGS, kana shiga zakaga
abubuwa dayawa to anan sai kahau kan
CDS
INFORMATION: Kana gani sai kan RADIO
INFORMATIONS: To idan Kashiga Radio Information
din anan xaka za6i SIM din da zakayi dashi, zakaga:
- PHONE 1 - PHONE 2 To sai kaxabi a wanne Sim
layin yake, kana za6a Phone 1 ko Phone 2 zai kawoka wani waje inda anan ne zakaga ainihin
IMEI dinka dama sauran tarkace Kana ganin haka sai kaduba daga saman
wajen zakaga AT To anan ne zakasa wasu
abubuwa da xanbaka yanzu, kuma abubuwan
k owanne SIM nasa daban ne, misali idan a PHONE 1 zakayi to abubuwansa daban ne hakama idan a
PHONE 2 zakayi
abubuwansa daban ne, kuma abubuwan sune
zakasa agaban wannan AT din. Ga abubuwan na
kowanne SIM: -
PHONE 1:
.
EGMR=1,7,""
.
PHONE 2
.
EGMR=1,10,""
.
Kaga idan kahada da AT daka tarar awajen to abin
xaixama kamar haka kenan: -
PHONE 1:
.
AT+
EGMR=1,7,""-
.
PHONE 2:
.
AT+EGMR=1,10,""
.
To abin
lurar wadannan alamomin "" anan ne zakasa IMEI
din dana bada eh atsakiyarsu zakasa IMEI din,
misali:
.
AT+EGMR=1,7,"3526532546233605"
.
Kaga awannan misalin ai nasaka IMEI atsakiyar "" din.
Idan kagama sawa daga nan zakaga SEND AT
COMMAND sai kadanna kawai akansa, idan har
kasa IMEI na wayar din dai - dai to xakaga
yasamaka SENT. Sai kafito kawai, kasa wayar a
airplane mode bayan tashiga airplane mode to idan ta danyi kamar second shida saika cireta daga Airplan mode saika danna *#06# nan take xakaga imei din daka chanja ya chanju shikkenan saika dora sim dinka ka gwada kiran ko wani abu shikkenan Insha Allah kayi maganin wannan matsalar.

COMMENTS

BLOGGER: 1

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Android] YADDA ZAKA GYARA WAYARKA TA ANDROID IDAN TANA NUNA MAKA INVALID IMEI
[Android] YADDA ZAKA GYARA WAYARKA TA ANDROID IDAN TANA NUNA MAKA INVALID IMEI
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/android-icon.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2017/04/android-yadda-zaka-gyara-wayarka-ta.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2017/04/android-yadda-zaka-gyara-wayarka-ta.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy