YADDA ZAKA AUNA MAN MOTARKA KO MASHIN . Auna man motarka ko mashin a wayar android abine mai sauki ne kawai kaje PLAY STORE/GOOGLE PLAY kayi...
YADDA ZAKA AUNA MAN MOTARKA KO MASHIN
.
Auna man motarka ko mashin a wayar android
abine
mai sauki ne kawai
kaje PLAY STORE/GOOGLE PLAY kayi download
application mai suna "FUEL CALCULATOR" ta hanyar amfani da wannan
application
din Zaka san adadin man motar da zai kai ka
ABUJA, kafin ka nufi hanya,
domin za kayi
lissafin man fetur dinka nufin kasan xai kaika ABUJAR
ko sai ka kara,
misali ka zuba man N2000, sai ka hau kan FUEL
CALCULATOR dinka, ka rubuta mata adadin kudin
da ka sayi man, nan take
zata fada maka litar man nawa ne, sannan zata fada maka man tafiyar
mita[mitre] nawa zai
yi ya kare.
Don haka wannan application din yana taimakawa
matuka gaya wajen sanin
yawan man motarka ko mashin dinka kafin fara tafiya

COMMENTS