[Java phone] YADDA AKE SAWA KOWANE IRIN APPLICATION NA JAVA SCREENSHOOT . Assalamu alaikum, yau zanyi bayani ne akan yadda ake sa screenshot...
[Java phone] YADDA AKE SAWA KOWANE IRIN APPLICATION NA JAVA SCREENSHOOT

.
Assalamu alaikum, yau zanyi bayani ne akan yadda ake sa screenshot a kowane application.
Menene Screenshot? Screenshot shine hoton da zaka iya dauka a yayin da kake amfanin da application misali idan kana chating a Facebook, ko 2go, ko kuma kana browsing a opera kuma kake son ka daukin hoton wannan hirar (chat) da kuke yi sai kayi amfani da screenshot. Manyan wayoyi irin Android suna da shi ta yadda ba sai kayi amfani da wani application ba. Me ake Bukata Kafin a Hada Screenshot?
Abubwa uku kawai ake bukata kafin ayi tunanin hada screenshot application.
1. Zip file kamar opera.zip ko 2go ko facebook.zip
2. BlueFTP/X-plore
3. Screenshot Embedder.jar
Ku shiga goole search, kokuma arewanet.com ko kuma duk wani website da kuke samun applications, sannan ku dauko su. Ta yaya zan sa Screenshot? Abu ne mai sauki idan zaka bi matakan da zan zayyana. ?. Ka tabbatar ka mayar da wannan application zuwa zip ?. Ka bude Screenshot Embedder naka sannan ka je inda ka ajiye wannan zip file, sai ka danna Ok. Zaka ga pop-up message kamar"Allow application to read and add data...................."ka ci gaba da danna "Yes" har sai ya gama reading. Idan ya gama sai ka rufe shi. ..... Yanzu sai ka bude BlueFTP/X-plore naka, sai ka je inda wannan file din yake, a saman shi zaka ga wani folda, a nan zaka shiga, idan ya bude zaka ga sabon file.zip naka, sai kayi renaming nashi zuwa file_jar. Misali:- 2go_jar. Sai ka rufe Blueftp. ?. Ka koma gallery na wayan ka, sannan ka je inda wannan file ya ke, sai kayi renaming nashi zuwa file.jar. Misali:- 2go.jar. ?. Idan ka mayar da shi .jar, sai ka bude shi, idan ya bude sai ka danna star (*), za a bude maka wani shafi, sai ka duba zaka ga 42, sai ka mayar da shi 49 sannan kayi saving nashi. ?. Duk lokacin da kake so ka dauki screenshot sai ka danna maballin kira (Call Key) sannan ka danna'Yes'. Shikenan ya dauki hoto kenan

COMMENTS