[Facebook] YADDA ZAKAJI ALERT YAYIN DA WANI YA HAUMA FACEBOOK DINKA =========================== Idan wani yasan faswod dinka ko kuma ake kok...
[Facebook] YADDA ZAKAJI ALERT YAYIN DA WANI YA HAUMA FACEBOOK DINKA
===========================

Idan wani yasan faswod dinka ko kuma ake kokarin yima hack to akwai hanyar da akebi yayin da wani xaihau sai a iyoma message kan cewa xa a hau facebook dinka
misali xa a sanar dakai kalan operar da aka hau da ita da kuma wayar da date da time na lokacin da akayi login na account dinka
ita wannan hanya da akebi kamfanin facebook xasu turoma da sakon ta hanyar daka xa6a wato
1 numberka
2 Email dinka
3 notification dinka na fb
duk wanda ka xaba tanan xasu iyoma sakon
ga yadda zakai ka ke samun sako yayin da wani ya shigar maka account na fb
da farko ka kayi copy na wannan link din sai kaje ka rubuta a opera ga link din:
[url=m.facebook.com/login_alerts/settings/?refid=72]Login alerts[/url]
idan ya bude zakaga
Login Alerts
Get an alert when anyone logs into your account from a new device or browser.
Notifications Off
Edit
Email Off
Edit
Text messages Off
Edit
kungansu duk a kulle "off" to saiku shiga Edit na wanda kukeso alert din yana xuwa ciki idan kunyi haka sai kuyi save shikkenan ku gama
Duk lokacin da wani yayi kokari login din facebook dinka to xaka samu sakon message
Allah ya bada sa'a

COMMENTS