[Facebook] YADDA AKE SETA SECURITY A FACEBOOK TA YADDA BABU WANDA YA ISA YA HAUMA ACCOUNT KODA YASAN PASSWORD DINKA ========================...
[Facebook] YADDA AKE SETA SECURITY A FACEBOOK TA YADDA BABU WANDA YA ISA YA HAUMA ACCOUNT KODA YASAN PASSWORD DINKA
============================

Wannan Wani Lafiyayyen Mata Kine Kuma Hanyace Mai Matukar Amfani Ga Duk Wani Mai Amfani Da Safin Sadarwa
Na Facebook .... Shidai Wannan Tsari
Facebook Sun Dade Da Kirkiro Shi Domin Maganin
Yan Dandatse Wato Hackers Da Kuma Yan Iskan
Abokai Wanda Indai Kana Da Facebook
Kuma Ka Seta Wannan Tsarin Tofa Duk Duniya Babu Wanda Ya Isa Ya Iya Hawama
Facebook Dinka Koda Kuwa Yasan Password Dinda
Kake Amfani Dashi .... Sunan wannan tsari
....APROVAL SECURITY PASSWORD...
============================
.
Ga yadda zakuyi: da farko kuyi login na account dinku na facebook amma ta opera bayan ya bude sai kuyi chan kasa ku shiga > SETTING & PRIVACY< idan ya bude saika shiga inda aka Rubuta < SECURITY > to anan zakuga inda aka Rubuta >Login Approvals on > daga gefansa kuma zakuga inda aka Rubuta < Enable > to saiku shiga anan zasu nunamuku wani waje da zasu umarceku dakusa password dinku na facebook, to karku damu kawai kusa bayan kunsa zai kawuku wani shafi wato Login Approval to karku damu kawai ku duba kasa zakuga inda aka Rubuta < Start SetUp> saiku shiga nan idan ya bude zakuga wani dan bayaninsu kamar haka:
We'll text a code to numberka to confirm it's your Number
============================
Abin da suke nufi shine: zamu turo maka da code a wannan number naka domin kayi confirm na number naka
============================
Shikkenan saiku danna Continue nan take zasu turo muku code a wannan number da kasa sannan su kawoku wani shafi da zasu umarceku dakusa wannan code din da suka turo muku a wannan number naku wanda kasa shikkenan da zarar kasa shikkenan ka seta security shikkenan sai kayi close shikkenan kun gama, domin ka tabbatar da aikinka yayi dede to zaku iyayin Log out na account din naku sai kusakeyin login yayin da kazo yin login bayan kayi zasu umarceku daku sanya Security to saiku duba zasu turomuku to sai kusa shikkenan kun gama============================
note: ammafa ku sani a duk lokacin da wannan sim din ya 6ata tofa shikkenan kunyi bye-bye da account dinka saide in kuyi swap na layin amma idan ba hakata tofa kun shiga chakwakiya, Allah ya kiyaye

COMMENTS