Blog Archive

Powered by Blogger.

Yadda ake wankan janaba

YADDA AKE WANKAN JANABA . Assalamu alaikum kamar yadda jiya nayi muku bayani akan maniyyi da maziyyi da kuma wadiyyi ina fatan an gane kuma ...

YADDA AKE WANKAN JANABA
.

Assalamu alaikum kamar yadda jiya nayi muku
bayani akan maniyyi da maziyyi da kuma wadiyyi
ina fatan an gane kuma an fahinci karatun namu to
insha Allah yanxu xamu fara bayanin yadda xa,ayi
wankan janaba
.
YADDA AKE WANKAN JANABAR
+: Tun farko dai mutum zai yi
niyya, niyya kuwa tana
farawa ne tun daga sanda ka
dauki ruwanka mai Tsarki.
+: Sannan zaka sami ruwa mai tsarki, idan abin da ruwan yake ci budaddene sai a
sashi a bangaren hannunka na
dama, idan kuma rufaffene sai
a sashi a hannun hagu (kamar
buta).
+: Sai a fara da sunan Allah wato BISMILLAH (amma a zuci, sabo da ba a ambaton
sunan Allah a yayin da ake cikin bandaki). Sannan
a
wanke hannu kafin a fara komai.
+: Sannan yana da kyau a sake
yin niyya ace"Nayi niyyar yin wankan janaba, Farilla, domin na gusar da babbar dauda da
karama." (ita ma niyyar a zuci. Idan ma ba a fada
ba, ba laifi, don niyya tana farawa tun daga sanda
aka dauki abin wankan, buta ko bokiti da
sauransu).
+: Sannan sai ayi tsarki (da wankewar gaba da kuma
kewayensa).
+: Bayan wannan sai ayi alwala shudi dai-dai, idan
anga a jinkirta wankin kafafu
sai a karshen wanka.(amma
malamai sunce an hana barin sunna a cikin yin wanka, barin
sunna maharuhi ne, an qishi,
ana so musulmi yayi wanka
cikakke tare da farillan wanka
da kuma sunnonshi). Kun ga
kenan alwalar mu zamu yi ta ne cikakkiya kamar zamu yi
Sallah.
+: Sannan a wanke kai sau
uku, za a shigar har da wuya a
wankin kai, da wankin
kunnuwa ciki da waje, mace kuma zata zuba ruwa a cikin
gashinta ta bubbuga sai
ruwan ya shiga ciki sosai. Amma idan tana da
larura to
anso ta shafa kanta sau ukun ko ina da ina.
+: Sannan a wanke tsagin jiki na dama tun daga kafada har
zuwa kafa, sannan a wanke
tsagin jiki na hagu shima tun
daga kafada harkafa. a
cuccuda sosai da sosai.
+: Sannan sai a game jiki da ruwa.
TUNATARWA:
Ana so ko ina ya shafi ruwa
kamar su matsematsin
cinyoyi, da kuma kwarin
cibiya duk a tabbatar an cuda su da kyau. Sannan a kula
kada a shafi Al'aura don kada
alwalar ta karye,(idan ana
nufin yin amfani da ita.).
Domin za'a iyayin Sallah da
wannan Alwalar da akayi wanka da ita, sallah ta
inganta. Amma idan bayan
wankan aka taba al'aura tosai
an sake alwala. Domin shafar
farji ko gaba na warware
alwalar wanka. KAMMALAWA: A yi kokari a
kiyaye da barin lam'aa wato
shi ne wani dan karamin wuri
a jiki. Wanda zai zama ruwa
bai shafe shi ba. A kiyaye. To
da zarar an bi wadannan makatan kamar yadda na
bayyana, wanka ya kammala.
ALLAH SHI NE MAFI SANI

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Yadda ake wankan janaba
Yadda ake wankan janaba
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2017/04/yadda-ake-wankan-janaba.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2017/04/yadda-ake-wankan-janaba.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy