[Java Phone]YADDA AKE SAWA KOWANE IRIN APPLICATION KO GAME SECURITY/PASSWORD . Kamar de yadda kuke ganin wasu apps din ko games xaku gansu d...
[Java Phone]YADDA AKE SAWA KOWANE IRIN APPLICATION KO GAME SECURITY/PASSWORD

.
Kamar de yadda kuke ganin wasu apps din ko games xaku gansu da securety ta yadda shi wannan apps baxai budeba dole saikun fitar da wannan security nasan wasu xasu iya ganin irin wannan apps din a wayoyin wasu, to insha Allah inde ka karanta wannan darasin to kaima xaka iya sanyawa apps dinka security/password
Da farko abin da ake bukata wani application ne mai suna [PASSWORD EMBEDDER]
Kubi wannan link din ku daukoshi
Password Embedder
.
idan kun dauko to saiku nemi app ko game din da xakusawa security amma .zip xai kasance misali 2go.zip ko opera.zip ko super mario.zip
idan ka daukosu sai ka sa app din naka a wata poldar dabam sannan saika bude [Password Embedder] dinku sai kuje inda application ko game din naku yake ta cikin password embedder sai ku dannan ok akansa xakuga tana ta tambayarku kawai kana danna yes idan ta gama saiku fito daga cikinta sannan ku shiga blueftp sai kuje poldar da app din naku yake xakuga wata poldar me suna [weezy] ammafa inda apps din weezy kayi amfani wato wannan wanda na bada link dinsa to saiku bude wannan folder ta weezy idan ka bude xakaga app din naka to sai kayi rename dinsa da _jar misali idan 2go ne xakaga 2go.zip to kawai haka xaka mayardashi 2go_jar idan kayi haka sai ka fito daga blueftp kaje kan wayarka kaje poldar dakayi aiki xakaga polda weezy sai ka budeta kayi rename din app din ya koma .jar wato ka cire _ kasa . Kaga xai koma .jar kenan idan kayi haka kawai saika bude app dinka xakaga saikasa passwod xai bude to karka damu kawai a akwati na farko kasa weezy na biyu da na uku kuma kasa sunan da kakeso xakaga ya bude
note: to idan kuma xaka sake budewa to wannan na parkon sunanka xakasa hakama saura box din duk sunanka xakasa
Allah ya bada sa'a
#sinikom
for more:- www.koyidakanka.tk

COMMENTS