[Symbian]YADDA AKE BUDE FILE NA COMPUTER MAI FORMAT DIN .RAR A WAYAR SYMBIAN A Assalamu alaikum jama;a da fatan kuna lpy Nasan wasun ku xasu...
[Symbian]YADDA AKE BUDE FILE NA COMPUTER MAI FORMAT
DIN .RAR A WAYAR SYMBIAN
A

Assalamu alaikum jama;a da fatan kuna lpy
Nasan wasun ku xasuyi mamaki idan sukaci karo
da wannan magana tawa wasuma xasu iya cewa
karyane domin kuwa abin da mamaki idan akace wayar symbian har xata iya bude file mai format
din .rar na computer to gaskiya abin da mamaki
Amma duk hakan ba wani abu bane yanxu
xanmuku bayanin yadda abin yake
Akwai wani app mai suna FREE UNRAR to shi
wannan application din dashine xaku iya bude format na computer a wayar symbian dan haka
yanxu xan bada link dinsa akasa
ga mai bukata sai yayi download dinsa sannan yaje
yayi download na app din computer saiya gwada
yasha mamaki
Ga link din
Download free Unrar.sis
Sai kuyi download dinsa xuwa wayoyinku na
symbian amma ku tabbata kunyi hack na symbian
din taku
Saiku bude app din kuje folder da kuka ajiye file dinku mai formar na .rar sai kuyi click akansa zakuga ya bude
Allah ya bada sa,a

COMMENTS