[Android] SHIN KA/KI NA DA VIRUS KO WANI FILE WANDA YAKI GOGUWA KO DELETE AKAN WAYA KO MEMORY? . Wani lokacin kawai sai kaga wani virus ko w...
[Android] SHIN KA/KI NA DA VIRUS KO WANI FILE WANDA YAKI GOGUWA KO DELETE AKAN WAYA KO MEMORY?
.
Wani lokacin kawai sai kaga wani virus ko wani file ko folder haka kawai sai yaki gogowa akan waya ko memory kwata kwata yakiyin delete kuma hakan yakan iya haifar da matsala domin duk wani abu da zakaga a wayanka yakiyin delete to virus ne wannan abun shikuma samun virus akan waya ko memory matsalane domin idan virus yayi yawa akan waya ko memory zai iya janyowa waya ya lalace kokuma memory ya samu matsala, to gaskiya tun kafin akai ga haka gara mutum yayi maganin wannan matsala, to idan ya kasance kana fuskantar irin wannan matsala kuma bakasan yanda zakayi solving dintaba to kawai ga yadda zakayi,
.
Da farko kawai kuje google ko playStore saiku dauko Application mai suna ROOT EXPLORE.apk kokuma ku daukoshi a wannan shafin www.internetbooks.xtgem.com bayan kun dauko wannan application saikuyi install sannan ku budeshi kuje kan virus din ko files din da sukakiyin delete saiku danna option saiku shiga delete saiku danna nan take zakuga yayi deleted shikkenan kun goge wannan virus din to haka zaku dungayi domin goge abun dayaki goguwa akan wayarku ko memory.
.
Karin Bayani:
Ita wannan ROOT EXPLORE bawai wannan ne kadai amfanintaba a a tana da amfani sosai a wayar android ga kadan daga cikin abubuwan da akeyi da ita:-
.
chanja sunan wayar android
.
Chanja logo wannan hotan na android wanda idan an kunna yake fitowa
.
Chanja sound na kunna wayar android
.
Chanja verson na wayar android misali daga 4.2.2 izuwa 5.0.1 ko fiye da haka,
.
Hada subtitle na film ko video da kanka
.
Extacting na Zip file ko RaR file
.
Editing na Apps ko Games da sauransu
.
Wannan sune kadan daga cikin abubuwan da akeyi da Root Explore

COMMENTS