Matan da gashin ta yake zubewa . To ki nemi aloe vera ki kankare gel din shi ki Tara shi guri daya sai ki shafa a gashin ki ki barshi ya bus...
Matan da gashin ta yake zubewa .
To ki nemi aloe vera ki kankare gel din shi ki Tara shi guri daya sai ki shafa a gashin ki ki barshi ya bushe ki taje kanki kishafa Mai kiyi kitso ki dinga yin hakan har kanki ya daina tsinkewa.
COMMENTS