Blog Archive

Powered by Blogger.

Da Ban Goya Wa Shugaba Buhari Baya Ba Da Bai Samu Nasarar Cin Zabe a 2015 Ba – Inji Obasanjo

Da Ban Goya Wa Buhari Baya Ba Da Bai Samu Nasarar Cin Zaben 2015 Ba – Obasanjo Daga Wakilinmu Yaseer Kallah *Daga nan har karshen rayuwata B...

Da Ban Goya Wa Buhari Baya Ba Da Bai Samu Nasarar Cin Zaben 2015 Ba – Obasanjo Daga Wakilinmu Yaseer Kallah *Daga nan har karshen rayuwata Buhari zai ci gaba da kira na da sunan Yallabai A ranar Laraba ne tsohon shugaban kasar Nijeriya, Chief Olusegun Obasanjo, ya ce da bai goyi bayan Buhari ba a zaben 2015 da bai lashe zaben ba. Bayan nan Obasanjo ya ce shi ne babban wanda ya cancanci ya soki gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Yayin da yake gabatar da jawabi a wani taro wanda gwamnan jihar Ogun, Ibikunle Amosun da sauran manyan mutane suka halarta, Obasanjo ya ce, "Na san wane Buhari, shi ma ya san wane ni. Daga nan har karshen rayuwata Buhari zai ci gaba da kira na Yallabai. Da ban goya masa baya ba a 2015 da bai samu nasara ba. Ina da ilimi da gogewar da zan masa gyara. Bai kamata a ce Nijeriya tana matakin da take a yanzu ba. Nijeriya za ta iya fin haka. Allah ya riga ya bamu dukkan abin da muke bukata. "Ina da cancantar da zan soki Buhari. Na farko, na mulki kasar nan kafin shi. Na biyu, na zubar da jinina saboda kasar nan. Hatta dan cikina ma ya zubar da jininsa. Saboda me to ba zan iya magana a kan abin da fi cancanta ga kasar nan ba? Ni na fi cancanta da aikata haka.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Da Ban Goya Wa Shugaba Buhari Baya Ba Da Bai Samu Nasarar Cin Zabe a 2015 Ba – Inji Obasanjo
Da Ban Goya Wa Shugaba Buhari Baya Ba Da Bai Samu Nasarar Cin Zabe a 2015 Ba – Inji Obasanjo
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEi6Jr_gB_sI5Veb3rxaoY-Q0hT6AvpOMiBTjGygA22Lou9YKyR5hck6MNl-Yo7PCHWYVUeHPerXzU8lkD0hpoBU-98bvsGewl6xb5qTxZZUzQTZAEJPzDvBgSJITUI7MXNHBMa21bXi-94B/s320/Buhari-Obasanjo.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEi6Jr_gB_sI5Veb3rxaoY-Q0hT6AvpOMiBTjGygA22Lou9YKyR5hck6MNl-Yo7PCHWYVUeHPerXzU8lkD0hpoBU-98bvsGewl6xb5qTxZZUzQTZAEJPzDvBgSJITUI7MXNHBMa21bXi-94B/s72-c/Buhari-Obasanjo.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2019/01/da-ban-goya-wa-shugaba-buhari-baya-ba.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2019/01/da-ban-goya-wa-shugaba-buhari-baya-ba.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy