Blog Archive

Powered by Blogger.

'yan Nigeria Idan har kunji dadin mulkin Buhari to ku sake zabenshi a 2019 - inji Atiku

Atiku Abubakar ya bukaci 'yan Najeriya dasu sake zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari a zabe me zuwa muddin dai sun ji dadin mulkin na ...

Atiku Abubakar ya bukaci 'yan Najeriya dasu sake zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari a zabe me zuwa muddin dai sun ji dadin mulkin na Buhari. Atikun ya bayyana hakane a wata sanarwa da ya fitar ta hannun me magana da yawunshi, Phrank Shuaibu inda yace, a duk fadin Duniya babu inda ake samun shugaban kasa da bai tabuka abin arziki ga 'yan kasa ba amma kuma ya fito yana so a sake zabarshi. Yace shugaba Buhari kara saka Najeriya yayi cikin matsala a mulkinshi kuma kasashen Duniya dama 'yan Najeriya sun yi ittifakin cewa bazai ci zaben da za'a yi ba saboda 'yan Najeriya sama da miliyan dari basa iya cin abinci koda sau daya a rana dan haka suna cikin yunwa kuma suna fushi dashi, ba zasu saka mishi kuri'a ba. Vanguard ta ruwaito cewa, Atikun ya kara da cewa, ga duk wanda yasan ya samu aikin yi a karkashin gwamnatin Buhari to ya zabi Buharin wanda kuwa yasan ya rasa aikin yi ko kuma wani nashi ya rasa aikin yi ko kuma kasuwancinshi ya durkushe to ya fito ya zabi Atikun.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: 'yan Nigeria Idan har kunji dadin mulkin Buhari to ku sake zabenshi a 2019 - inji Atiku
'yan Nigeria Idan har kunji dadin mulkin Buhari to ku sake zabenshi a 2019 - inji Atiku
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiw75lynI92T2nss6qWUL3WzWav3-jhEtIamVrNtvry45q52SJ-8x1tmaiAQlsARQpYEZkNtfbtfGvdT3rTtd-LMyQG0-0o2rKjLIDQJNO6SWtnaHGlS7p_I6epd8u3r-kdPJWRBOwACCv8/s320/atiku_2.png
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiw75lynI92T2nss6qWUL3WzWav3-jhEtIamVrNtvry45q52SJ-8x1tmaiAQlsARQpYEZkNtfbtfGvdT3rTtd-LMyQG0-0o2rKjLIDQJNO6SWtnaHGlS7p_I6epd8u3r-kdPJWRBOwACCv8/s72-c/atiku_2.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2019/01/nigeria-idan-har-kunji-dadin-mulkin.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2019/01/nigeria-idan-har-kunji-dadin-mulkin.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy