Curry wani nau'in sinadari ne Wanda muke amfani dashi a abinci akusan ko yaushe. Shin ko kinsan curry na dauke da sinadarai masu Karin l...
Curry wani nau'in sinadari ne Wanda muke amfani dashi a abinci akusan ko yaushe. Shin ko kinsan curry na dauke da sinadarai masu Karin lafiya, garkuwar jiki, proteins and vitamins. Curry na maganin sanyi, kumburi, tari, hakori, hanci da dai sauran su.
ABUBUWAN DA ZAKI BUKATA
▪Dry ginger
▪Cardamon
▪Dry garlic
▪Tumeric / kurkum
▪Kanumfari
▪Bay leaf
▪Nut meg
▪Kimba
▪Mosoro
▪Hulba
▪fennel
▪Rose merry
▪Mustard seed
▪Garam masala
Ki hada duk wannan sinadaren kiyi blending insu suyi laushi ( Orange blender nada kyau sosai Yana nika abubuwa da dama sosai) in blender naki baya nika yayi laushi zaki iya tankadewa. Its done. Zakiyi amfani dashi a miya, sauce, abinci da dai duk abinda kikeso.
COMMENTS