Ina kuke ma,abota sauraran wakokin matashin mawakinnan wato naku m hassan Jajere, a yau ma shi da shahararren matashin mawakinnan Saniyon m ...
Ina kuke ma,abota sauraran wakokin matashin mawakinnan wato naku m hassan Jajere, a yau ma shi da shahararren matashin mawakinnan Saniyon m inuwa sun sake mazgo muku da wata sabuwa mai suna Masoya domin jin dadinku, ku sanna DOWNLOAD NOW domin saukar da ita akan wayoyinku.

COMMENTS