Kadan daga alamomin da mutum zaigane anyimasa sihirin da zai hanashi aure: 1. tari lokaci zuwa lokaci batare da samun sauki ba kodakuwa anas...
Kadan daga alamomin da mutum zaigane anyimasa sihirin da zai hanashi aure:
1. tari lokaci zuwa lokaci batare da samun sauki ba kodakuwa anashan magani.
2. jin matsanancin kunci arai musamman daga la'asar zuwa dare.
3. jin haushin duk wanda kuka fara maganar aure dashi.
4. Rashin ganin kyawun duk wanda ke da burin aurenk tare da ganin matsala ko aibinsa.
5. Rashin sha'awar auren kwata kwata.
6. Ciwon ciki
7.ciwon baya
8. yawan tinani
9. damuwa alokacin bacci.
HANYOYIN SAMUN WARAKA
1. Kiyaye salloli acikin lokaci.
2. Kauracewa sauraron wake wake.
3. Alwala kafin bacci tare da yin addu'oin shafawa jiki.
4. Sauraron ayatulkursy awaya koda sau uku a rana
5. Alizimci karanta way'annan surorin kafin akwanta bacci:
-yusif
-Ibrahim
-mumtahanati
-Arrahman
-alamnashrah
Anakaranta arrahman acikin zuma adingashan cokali 4 arana.
Anakaranta arrahman da ayoyin karshe na suratulhashri da'ayoyin warware sihiri sau 7 atofa aruwa asha rabi ashafe dukkan jikitda rabi
⇨Ayawaita maimaita لاإله الاالله ÙˆØØ¯Ù‡ لاشريك له له الملك وله الØÙ…د وهو علي كل شي قدير
Sau 100 arana.
COMMENTS