shekin fata 1.garin alkama 2.zuma 3.madara feak kisamu garin alkamanki gwangwani daya zuma cokali uku madara feak guda daya kihadasu aro...
shekin fata
1.garin alkama
2.zuma
3.madara feak
kisamu garin alkamanki gwangwani daya zuma cokali uku madara feak guda daya kihadasu aroba ki kwaba yadanyi dadai sai ki shafa a duka jiki sai kibarshi yafara bushewa sai kifara murjewa zakiga datti yana fita sai kije kiyi wanka zakiga jikinki ya laushi da santsi .
Nanakwarwa
1.lemon tsamin
2.dankalin turawa
3.aleovera
4.kwai
5.man kadanya
6.man dodon kodi
yadda za ayi
kirinka shafa lemon tsamin akan narkarwan kullum na tsawon sati biyu zai goge in allah ya yadda
dankalin turawa zaki markada kidinga ahafa ruwan idan yayi fari sa ki wanke kiyi na tsawon sati biyu zai goge shima
aleovera shima zaki dinga shafa akanarkarwanne na tsawon sati biyu zai fara fita
man kadanya kuma in kinaso yafita da wuri sai kihada da lemon tsamin kidinga shafawa zai mikarda fatar yafita dakyau
kwai zaki dinga shafa farin ruwan kwan akan narkarwan idan kika juri hakan zai goge
man dodon kodi shine naba wan wajen goge narkarwa kidinga shafawa a inda narkarwan yake zai fita da wuri ba duka abinda naturo zaki hadaba aa guda naya zaki gwada in baiyiba sai ki canza idan kina so kiyi kyau

COMMENTS