Wannan wasu hotunane da tayi a bikin murnar zagayowar haifuwar ta Sai dai da yawa daga cikin wasu fans nata sunce wannan shigar bata kama...
Wannan wasu hotunane da tayi a bikin murnar zagayowar haifuwar ta Sai dai da yawa daga cikin wasu fans nata sunce wannan shigar bata kamaci dan musulmi ba saboda ta bayyana tsiraicin ta a fili. Allah ya shirya mu dai baki daya.




COMMENTS