Blog Archive

Powered by Blogger.

Abdullahi Yadau ya saki Matar sa Sabi da Tana Goyon bayan Shugaba Buhari

Abdullahi Yadau ya saki mai dakinsa bayan sun samu rashin jituwa dangane da bambancin ra'ayin siyasa a jihar Filato da ke tsakiyar Najer...

Abdullahi Yadau ya saki mai dakinsa bayan sun samu rashin jituwa dangane da bambancin ra'ayin siyasa a jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya. Abdullahi ya shaida wa BBC cewa ya yi wa matarsa saki biyu ne bayan da ta sha alwashin cewa "ita Shugaba Muhammadu Buhari za ta zaba a zaben 2019." Ya ce har sai da maganar ta kai gaban iyayenta, inda daga nan ne sai ya yanke hukuncin sakinta wanda kuma har ya balla mata hakori, a cewarsa. BBC ta yi kokarin jin ta bakin mai dakinsa Hafsat, sai dai hakan ya ci tura. Abin da ba ku sani ba game da Atiku Buhari da Atiku sun raba kan malaman Izala Buhari ya ce ya dace likita ya duba Obasanjo. Amma mun yi magana da yayanta mai suna Ibrahim Suleiman, wanda ya bayyana bacin ransa game da abin da ya faru. Kuma ya sha alwashin cewa "ba za ta koma dakinta ba." Da alama zaben 2019 zai fi wadanda suka gabace shi ta fuskar rabuwar kawunan al'umma da ke mara wa mabambantan 'yan takara baya. Wasu masu sharhi kan al'amura a kasar suna ganin hakan bai rasa nasaba da yadda duka manyan 'yan takarar biyu suka fito daga yanki guda - wato arewacin kasar.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Abdullahi Yadau ya saki Matar sa Sabi da Tana Goyon bayan Shugaba Buhari
Abdullahi Yadau ya saki Matar sa Sabi da Tana Goyon bayan Shugaba Buhari
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhP13MmUpA1awFIdhj6wmvQ4DpTOs0E7yIUKdRUoZWUsqq5lmRMSM-3_p4vzih_qEJDjHwx721VJEmv_Sx1roFdtXo5oazvJo9ElIUqBprQRL33JqTeVpWNHxqK30ck_MlvJ0dckfsF567M/s320/48275562_1920129988085422_242065834271309824_o.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhP13MmUpA1awFIdhj6wmvQ4DpTOs0E7yIUKdRUoZWUsqq5lmRMSM-3_p4vzih_qEJDjHwx721VJEmv_Sx1roFdtXo5oazvJo9ElIUqBprQRL33JqTeVpWNHxqK30ck_MlvJ0dckfsF567M/s72-c/48275562_1920129988085422_242065834271309824_o.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2019/01/abdullahi-yadau-ya-saki-matar-sa-sabi.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2019/01/abdullahi-yadau-ya-saki-matar-sa-sabi.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy