Blog Archive

Powered by Blogger.

Shugaba Buhari Ba Shi Da Gaskiyar Da Ake Tunani, Gwamnatinsa Ta ‘Yan Cuwa-cuwa Ce, Inji Sanata Saraki

Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ba fa mutum nagari mai gaskiya ba ne kamar yadda ake ta ...

Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ba fa mutum nagari mai gaskiya ba ne kamar yadda ake ta kururuwa a kan sa. Saraki ya ce gwamnatin Buhari gwamnati ce ta mahandama da kuma wawurar kudaden jama’a. Da ya ke jawabi a Gidan Talbijin na Channels, a matsayin Saraki na Darakta Janar na Kamfen din Atiku, ya ce Buhari ya rungumi masu kashi a gindi ya goya, don haka kimar sa da kallon da ake yi masa na mai gaskiya, ta zube a kasa warwas. “Ko shakka babu akwai marasa gaskiya a kewaye da Buhari. Idan da gaske Buhari ya na yaki da cin rashawa ne, ina mamakin yadda har yau an ki hukunta wadanda ake zargi da ke kewaye da shi.” “ Matsawar ka na shugaba, amma ka ki bari a hukunta wadanda ke kewaye da kai, to wace nagarta kuma za a sake kallon ka na da ita?” Da aka tambaye shi ko shi Buhari din ya na cuwa-cuwa? Sai ya ce gwamnatin sa gwamnatin cuwa-cuwa ce don haka idan ana yi ba ka hukunta masu yi, ai kamar ka amince ne, ko ka bayar da kofa.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Shugaba Buhari Ba Shi Da Gaskiyar Da Ake Tunani, Gwamnatinsa Ta ‘Yan Cuwa-cuwa Ce, Inji Sanata Saraki
Shugaba Buhari Ba Shi Da Gaskiyar Da Ake Tunani, Gwamnatinsa Ta ‘Yan Cuwa-cuwa Ce, Inji Sanata Saraki
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjFENY-vJ0M8_Ayg94teADjnJ3Cug_tG444PuYO2wmYmxqBt2f0CDeDMO5OQWed2Ed_Y0y-yO_uqGW0nuCD0ezs_ZT4h3_C6ZSFYWvIPxDuZkEC2laml0GBl123i34fB-YD1ML84iXMhSnI/s320/49745634_1966123226819431_2820711091519094784_n.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjFENY-vJ0M8_Ayg94teADjnJ3Cug_tG444PuYO2wmYmxqBt2f0CDeDMO5OQWed2Ed_Y0y-yO_uqGW0nuCD0ezs_ZT4h3_C6ZSFYWvIPxDuZkEC2laml0GBl123i34fB-YD1ML84iXMhSnI/s72-c/49745634_1966123226819431_2820711091519094784_n.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2019/01/shugaba-buhari-ba-shi-da-gaskiyar-da.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2019/01/shugaba-buhari-ba-shi-da-gaskiyar-da.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy