1. Karin karfi a jikin mutum Sanadiyar yalwar sinadarin glucose a cikin rake, ya sanya shi karawa dukkan mai shan shi karfin jiki. 2. Amfani...
1. Karin karfi a jikin mutum Sanadiyar yalwar sinadarin glucose a cikin rake, ya sanya shi karawa dukkan mai shan shi karfin jiki.
2. Amfani ga mata masu juna biyu Rake yana dauke da wani adadi na sunadarin folic acid ko kuma vitamin B9 wanda yake bayar da kariya ga haihuwar jarirai masu nakasashen kashin baya.
3. Yana kara karfin hakori da kasusuwan jiki,akwai sinadaran calcium da phosphorus wanda suke matukar taimakawa wajen kara karfin kashi na jikin dan Adam da hakori, sannan kuma su na taimakawa wajen hana warin baki da rubewar hakori.
4. Taimakawa wajen narkewar abinci Sinadarin potassium dake cikin rake yana taimakawa wajen rage gubar ciki, wanda wannan guba ita ke hana abinci ya narke da wuri a cikin mutum.
5. Yaki da cutar daji ta mama Akwai sinadarin flavonoids da yake hana yaduwar kwayoyin cutar daji musamman a maman mata, akwai kuma sindaran potassium, calcium iron, maganesium da suke kara karfafa wannan kariya.
6. Waraka daga ciwo mai radadi na makoshi Akwai yalwar sinadarin vitamin C da yake kawo waraka daga ciwon makoshi mai radadi
7. Taimakawa wajen rage nauyin jiki Kasancewar rake ba ya dauke da kowane irin maiko, hakan ya sanya shi taimakawa wajen rage daskararren maiko(cholesterol) a jikin mutum, wanda shine jigo wajen kara nauyin jiki.

COMMENTS