MAGANIN CIWON KODA. Masu wanan lalura dan Allah kudauki wannan faidar da muhimmamchi sosai saboda anjaraba kuma andace. A busar da gemun ma...
MAGANIN CIWON KODA.
Masu wanan lalura dan Allah kudauki wannan faidar da muhimmamchi sosai saboda anjaraba kuma andace.
A busar da gemun masara a dinga yin shayi da shi ana sha sau daya a rana. Karda a sa suga a shayin, a sa zuma kuma dan Allah duk wanda yasamu wannan post ya watsama duniya yan uwa sugani.
COMMENTS