Gwamna wike ya bayyana cewa Atiku Da Buhari Tamkar Duhu Ne Da Haske, Don Haka Duk Wanda Ya Zabi Atiku Zai Samu 'Yanci, Wanda Ya Zabi Buh...
Gwamna wike ya bayyana cewa Atiku Da Buhari Tamkar Duhu Ne Da Haske, Don Haka Duk Wanda Ya Zabi Atiku Zai Samu 'Yanci, Wanda Ya Zabi Buhari Zai Cigaba Da Zama A Cikin Duhu Don Haka Mu Fito Kwanmu Da Kwarkwatarmu Mu Zabi Atiku A 2019. Mi zakuce akan haka?

COMMENTS