Blog Archive

Powered by Blogger.

Yadda ’Yan Kungiyar Boko Haram Suka gabatar da Sallar Idi A Sambisa

Wani bidiyo mai tsawon miti biyar da sakan, 17 ya nuna yadda ‘yan kungiyar Boko Haram suka yi sallar idi tare da gudanar da shagulgulan sall...


Wani bidiyo mai tsawon miti biyar da sakan, 17 ya nuna yadda ‘yan kungiyar Boko Haram suka yi sallar idi tare da gudanar da shagulgulan sallah a dajin Sambisa. An saki wanna sabon faifan bidiyon ne, kimanin kwana 20 da wasu ‘yan kunar-bakin-wake suka tayar da bam a karamar hukumar Damboa da ke cikin jihar Barno, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama. Sai dai wani abin mamaki shi ne yadda gwamnatin tarayya ta dage kai da fata cewa ta kawo karshen kungiyar ta Boko Haram. A cikn faifan bidon an nuna yadda yan kungiyar ta Boko Haram ke godewa Allah bisa kamala azumunsu lafiya.An ji wani daga cikinsu na cewa Allah ya fi kowa da komai. “Mu ne kungiyar masu jihadi fasabilillahi karkashin jagorancin Abu Mohammad… Abubakar Ishak – muna koma godewa Allah bisa kamala azumin watan Ramadan lafiya tare da taya ‘yan’uwanmu murna,” in ji shi. “Wadanda ke yaki da mu za si ci gaba da fuskantar matsala. Muna kara godewa Allah mun kamala azuminmu lafiya. Wani kuma ya ce, mun wannan bikin sallar ne domin mu nuna wa duniya cewa, har yanzu muna nan da karfinmu”. “Muna so makiyanmu su ga muna bukuwan sallah a dajin Sambisa kuma su tabbatar da cewa yaki bai kare ba tsakaninmu da su.” Dukkan kokarin da aka yin a kawo karshen wannan kungiyar al’amarin ya gagara, kodayake wannan gwamnatin ta rage yawan hare-haren da ‘yan kunyar ke kai wa.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Yadda ’Yan Kungiyar Boko Haram Suka gabatar da Sallar Idi A Sambisa
Yadda ’Yan Kungiyar Boko Haram Suka gabatar da Sallar Idi A Sambisa
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhJ0eCqDwIKXSyxO6BGoQCRw7KLxMdhHFcm4zbSU3ft3eHovLEO1x8rM0fBR2KRkS-UOJ-_QdLA6aZNwz8nI9YlqLxQ1KKbh8aem3fy_VtgDUDlFFrCFf_hGY1jDJDYS9Xs1D6Y2rOFlABU/s320/Page-6-First-story-A-wurin-Sallar-Idin-na-Yan-Boko-Haram-2.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhJ0eCqDwIKXSyxO6BGoQCRw7KLxMdhHFcm4zbSU3ft3eHovLEO1x8rM0fBR2KRkS-UOJ-_QdLA6aZNwz8nI9YlqLxQ1KKbh8aem3fy_VtgDUDlFFrCFf_hGY1jDJDYS9Xs1D6Y2rOFlABU/s72-c/Page-6-First-story-A-wurin-Sallar-Idin-na-Yan-Boko-Haram-2.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/06/yadda-yan-kungiyar-boko-haram-suka.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/06/yadda-yan-kungiyar-boko-haram-suka.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy