Blog Archive

Powered by Blogger.

Wata Mata takai Karan mahaifanta Sabo da sun haifeta Mummuna

Annabelle Jefferson, wadda ta ce ita mummuna ce Wata mata ‘yar jihar California a Amurka, Annabelle Jefferson, mai shekaru 44, ta maka iyaye...


Annabelle Jefferson, wadda ta ce ita mummuna ce
Wata mata ‘yar jihar California a Amurka, Annabelle Jefferson, mai shekaru 44, ta maka iyayenta a kotu da kuma tana neman kudi dala milyan biyu sakamakon haihuwarta da suka yi mummuna. Jefferson, ta ce, iyayenta ne sanadiyyar rabuwar auren da take samu daga gidajen aurenta, a yanzu haka ta yi aure har sau uku amma muninta yake janyo ma ta sakin auren daga masoyanta bayan sun yi auren, tare da haddasa ma ta wasu matsalolin zaman aure. “Tun da yake duk iyayena munana ne bai kamata su bari har su haihu ba, ya kamata gwamnati ta fito da wani shiri a kan ma’aurata masu muni, ko kuma ta dakatar da su daga samun haihuwa baki daya,” cewar Jefferson. Jefferson, ta kara da cewa, duk na dora alhakin rabuwar aurena a kan iyayena da kuma sauran matsalolin zaman gidan aure.
A rabuwar aurena na farko tsohon mijina ya fada wa alkali cewa, kullum da safe idan ya kalli fuskata sai ya ji tashin zuciya har sai ya yi amai,
wannan munin na matukar janyo min matsala tsakanina da maigidana.
Rabuwar aurena da maigidana na karshe shi ne, kafin mu yi aure bai gani sosai,
amma lokacin da aka yi masa tiyatar ido da mako daya kacal bayan ya fara gani sosai kawai sai ya ce, ya gaji da zama da ni, nan take ya sallame ni. Jim kadan, dai sai Jefferson, ta fara shirin kafa kungiyar masu irin matsalarta, da suka kai karar iyayensu gaban kuli’a. kuma a yanzu haka ta fara mika koken nata ga jami’an gwamnati don ‘yan majalisar su tatttauna a kan yadda batun zai zama doka, saboda dokar za ta iya sa a daina haifar munana da za su cigaba da fuskantar irin wannan matsalar.
.
Source @aminiya

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Wata Mata takai Karan mahaifanta Sabo da sun haifeta Mummuna
Wata Mata takai Karan mahaifanta Sabo da sun haifeta Mummuna
https://aminiya.dailytrust.com.ng/cms/gall_content/2018/5/2018_5$largeimg125_May_2018_014553007.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/06/wata-mata-takai-karan-mahaifanta-sabo.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/06/wata-mata-takai-karan-mahaifanta-sabo.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy