Blog Archive

Powered by Blogger.

Wani Saurayi ya auri mata biyu a rana guda

Wani saurayi dan kasar Somaliya da ya auri mata biyu a rana daya, ya ce ya yi hakan ne don ya karfafa wa maza gwiwa kamar yadda ya shaida wa...


Wani saurayi dan kasar Somaliya da ya auri mata biyu a rana daya, ya ce ya yi hakan ne don ya karfafa wa maza gwiwa kamar yadda ya shaida wa BBC. Saurari mai suna Bashir Mohammed ya ce ya fara soyayya da 'yan matan biyu ne kimanin watanni takwas da suka wuce kafin su amince da bukatarsa ta aurensu. "Na rika kawo 'yan matan gidana domin su saba da ni. Kuma a duk lokacin da muke tare da su ina fada musu yadda nake kaunarsu. Kuma dukanninsu sun gamsu da hakan," in ji sabon angon. "Dabarar auren mata biyu tashi guda shi ne ba za su rika nuna tsananin kishi ba daga bisani, saboda kowace za ta fahimci cewa ba ita kadai ba ce," a cewarsa. Matashin ya ce ya auri mata biyu ne tashi guda saboda yana "son yara da yawa".Gabilin al'ummar kasar Somaliya Musulmi ne wadanda addininsu ya amince musu su auri mace fiye da daya. Sai dai ba a saba ganin saurayi ya auri mata biyu ba a rana guda, in ji wakilin BBC Mohamed Mohamed. Ba wannan ne karon farko da hakan ya faru a kasar ba domin ya taba faruwa a shekarun baya, abin da ya sa wadansu suke ganin watakila a ci gaba da raya al'adar a kasar. Ango Bashir ya aure matan biyu ne masu suna Iqra da Nima a ranar Juma'a a kauyen Sinai wanda ke karkashin yankin da ya balle daga Somaliya wato Somaliland.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Wani Saurayi ya auri mata biyu a rana guda
Wani Saurayi ya auri mata biyu a rana guda
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgMKlTb9BlVmcNMpqFLgQjbZpW6WfwuAtHZnB7PPBdGo5a3fbe_0NsUgI7rYxNFfvGzLq1ILB9UvsV36Ef5TLDPZS-2OWnKXY1YvgSaaw3RYUO0qdgxiLVCJDFwvpvqBYgmKZvF2pHp-UKU/s320/_102214297_capture.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgMKlTb9BlVmcNMpqFLgQjbZpW6WfwuAtHZnB7PPBdGo5a3fbe_0NsUgI7rYxNFfvGzLq1ILB9UvsV36Ef5TLDPZS-2OWnKXY1YvgSaaw3RYUO0qdgxiLVCJDFwvpvqBYgmKZvF2pHp-UKU/s72-c/_102214297_capture.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/06/wani-saurayi-ya-auri-mata-biyu-rana-guda.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/06/wani-saurayi-ya-auri-mata-biyu-rana-guda.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy