Blog Archive

Powered by Blogger.

[Android] Yadda zakayi Amfani da wayar Android wajen Fitar da Amsar Lissafi(Mathmatic) ta hanyar Daukan Hoton Tambayar

Ina kuke masu amfani da wayar Android shin kunsan zaku iya fitar da amsar lissafi/math ta hanyar daukan hoton tambayar da wayar android sann...


Ina kuke masu amfani da wayar Android shin kunsan zaku iya fitar da amsar lissafi/math ta hanyar daukan hoton tambayar da wayar android sannan wayar ta fidda muku amsar dede, Abin babu wuya kawai idan kana da wayar android zaka iyayin hakan, sannan android din ya kasance yana da Camera mai dau, domin kuwa kawai Lissafin zaka Rubuta ajikin Littafi ko wata takarda saika haska da wayarka, nan take zakaga ta baka amsa dede, inde har kayi Rubutun dede to insha Allah zaka samu amsa, yanzu abin da zakuyi kawai ku shiga Link dinnan ku dauko wannan Application mai suna PHOTOMATHS. Download PhotoMaths.apk. Bayan kunyi download na wannan application, sai kuyi install dinsa sannan ku budeshi da zarar kun bude saiku duba daga samansa akwai wasu alamomi, to saiku shiga Alamar Camera, da zarar kun shiga zai baku damar daukan tambayar, da kukeso ku, to saiku dauko Littafi ko wani takarda, saiku Rubuta tambayar/lissafin ajiki, sannan saiku haska da wannan application, hmm da zarar kun haska idan ta gama scanning nan take zakuga ta baku amsa, insha Allah. . Allah ya bada sa,a . Kuci gaba da ziyartar wannan shafi akowane lokaci domin Riskar abubuwan da muke kawo muku na kimiyya da fasaha, . Mugode

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Android] Yadda zakayi Amfani da wayar Android wajen Fitar da Amsar Lissafi(Mathmatic) ta hanyar Daukan Hoton Tambayar
[Android] Yadda zakayi Amfani da wayar Android wajen Fitar da Amsar Lissafi(Mathmatic) ta hanyar Daukan Hoton Tambayar
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiv1pmQwhEDpOz-ZnNrHVBoYEkzG-p6Gq4LsU8ficnPbItNU1241hw80P6HxRm2gDMXWsvnbxOhsEKvfg5Uip8-Ws0Ki72tigjmkZQSMjH2e3OzpO7j3zqMtTdZpFzYFhgwSyybcvT9unzm/s320/Screenshot_20180624-105650.png
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiv1pmQwhEDpOz-ZnNrHVBoYEkzG-p6Gq4LsU8ficnPbItNU1241hw80P6HxRm2gDMXWsvnbxOhsEKvfg5Uip8-Ws0Ki72tigjmkZQSMjH2e3OzpO7j3zqMtTdZpFzYFhgwSyybcvT9unzm/s72-c/Screenshot_20180624-105650.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/06/android-yadda-zakayi-amfani-da-wayar.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/06/android-yadda-zakayi-amfani-da-wayar.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy