Mutane dayawa suna mamaki idan sukaji ance ana iya samun kudi da waya musamman wayar Android wasu idan basu gani da idon suba har karyatawa ...
Mutane dayawa suna mamaki idan sukaji ance ana iya samun kudi da waya musamman wayar Android wasu idan basu gani da idon suba har karyatawa sukeyi, to samun kudi da wayar Android ba wani abun mamaki bane domin kuwa wannan tsohon abune a wajen wasu, sabo da haka idan ka/ki na da wayar android to yanzu insha Allah a wannan bayanin zaka fara samun kudi cikin sauki, akwai applications masu yawa da ake iya samun kudi ko Data, dasu, to yanzu zan baku wani application mai suna TopUp africa, wanda shi wannan application yana da guaranty domin yana aiki 100% kuma shi wannan app idan ka tara kudin zaka iya cireshi ta Bank kokuma ta Recharge card, duk wanda kakeso zaka iya cirewa, dan haka ba tare da bata lokaciba, ga yanda zakuyi: . Da farko ku shiga wannan link din kuyi download na application din: . Click here. Bayan kunyi download dinsa sai kuyi install sannan ku budeshi da zarar kun bude, zakuga inda zakusa Phone number ku, to sai kusa number wayarku, da zarar kunsa zasu tura muku da Code ta cikin wannan number taku, idan sun turo sai kuyo copy dinsa kuzo cikin app din zakuga inda suka bukaci da kusa code, din to sai kusa, da zarar kunsa, zai kawoku inda zakusa password, to sai kusa wanda ba zaku mantaba, sannan zasu sake bukatar daku maimaita password, to saiku maimata, idan kun gama shikkenan app din zai kawoku cikinsa, shikkenan saiku duba zakuga wasu banners, kokuma wasu hotuna masu Rubutu ajiki, to ku duba wanda aka Rubuta INVITE FRIENDS, saiku shiga zakuga ya kawoku inda zakuyi SHARE, to daganan saiku Rinka share dinsa zuwa facebook/whatsapp/twitter da sauransu, kokuma kuyi copy na code din idan kunyi share din saiku rinka share a facebook groups, da sauransu, . To idan kuna share dinnan to duk wanda yabi wannan link din naku yayi download na Application din yayi Register to kuna da N50 duk mutum daya N50 to kunga idan kun dage da share zaku tara kudi, da zarar ka tara yanda kakeso, saika cire kudinka, ko N50 din cema zaku iya cirewa, ta Recharge card kokuma ta Bank, saiku dinga share domin kudinku yayi ta taruwa. . Kada ku manta wannan link din zaku danna domin dauko Application din: Click here. Da zarar kun danna direct zai kaiku play store inda zaku dauko wannan application . Allah ya bada sa,a . Dan Allah ku tura zuwa sauran group domin wasuma su amfana
COMMENTS