Blog Archive

Powered by Blogger.

wata mata Ta sayar da jaririyarta ’yar mako shida ta sayi waya

Wata matar aure mai shekara 23, mai suna Miracle Johnson ta shiga hannun ’yan sanda a Jihar Edo bisa zarginta da sayar da jaririyar da ta ha...


Wata matar aure mai shekara 23, mai suna Miracle Johnson ta shiga hannun ’yan sanda a Jihar Edo bisa zarginta da sayar da jaririyar da ta haifa ’yar mako shida. Mai jegon wadda ta fito daga garin Agenebode, a karamar Hukumar Etsako ta Gabas da ke jihar an ce ta sayar da jaririyar ce mai suna Greatness, ga wani gidan marayu a Anacha da ke Jihar Anambara a kan Naira dubu 200 inda aka biya ta lakadan. Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Edo, Mista Johnson Kokumo, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin ya ce Miracle ta sayi wata wayar hannu ne da kudin da ta sayar da jaririyar tata, al’amarin da ya bayyana da babban laifi. Miracle ta ce wata mai suna Maman Joy wadda ta gudu ita ta matsa mata ta sayar da jaririyar domin da ba mijinta kudin ya fara kasuwanci, inda ta dora laifin yin aika-aikar kan damuwa da gazawar mijin ya kula da ita da ’ya’yanta. “Na haifi ’yata a ranar 21 ga Yuli. Kuma na sayar da ita ce saboda damuwa. Mijina yana shan wahala wajen kula da mu. kawata (Maman Joy) ta ce tunda mijina ba ya iya daukar nauyinmu idan na yi haka (na sayar da ita) sai in ba mijina kudin ya fara kasuwanci ko ya sayi babur,” inji ta. Ta ce: “Bayan mako biyu ta sake zuwa. Ban san me ya faru da ni ba. Sai na dauki jaka na sanya wasu kaya na tafi. Na sayar da ita ce ga wani gidan kula da marayu a Anacha. Gidan marayun sun sayi jaririyar ce a kan Naira dubu 200. Na sayi wayar hannu ce kawai. Ban yi niyyar saya ba, amma ita (Maman Joy) ta tilasta ni yin haka.” Mai jegon wadda ta ce ta yi nadama kan wannan danyen aiki da ta tafka daga baya ta shaida wa fastonta abin da ta yi, inda ta kara da cewa: “Na shaida wa fastona abin da na yi, kuskure ne da ba zan iya yafe wa kaina ba. Don haka ni da mijina muka je caji ofis muka yi rahoto. Na san abin da na yi ba ya da kyau. Ina fata ’yata za ta yafe min.” Kwaminshinan ’Yan sandan ya ce, za su kwato jaririyar tare da gabatar da wadanda ake zargin a gaban kotu. . Copyright @aminiya

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: wata mata Ta sayar da jaririyarta ’yar mako shida ta sayi waya
wata mata Ta sayar da jaririyarta ’yar mako shida ta sayi waya
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEikamSBMbbn9c0wAZRjzrlkTBR-ikw0A6gIuoGL3Vzt5DUemEE8gkdfPBzJiWX6jczi9YPrxBBKZf7FIMI1_WfyeHJGD3iW0CuR62_igUhWQDx4DDxCNoDl2rLB_46CvJ9QdlklNoChBbYI/s320/2018_8%2524largeimg130_Aug_2018_173544197.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEikamSBMbbn9c0wAZRjzrlkTBR-ikw0A6gIuoGL3Vzt5DUemEE8gkdfPBzJiWX6jczi9YPrxBBKZf7FIMI1_WfyeHJGD3iW0CuR62_igUhWQDx4DDxCNoDl2rLB_46CvJ9QdlklNoChBbYI/s72-c/2018_8%2524largeimg130_Aug_2018_173544197.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/wata-mata-ta-sayar-da-jaririyarta-yar.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/wata-mata-ta-sayar-da-jaririyarta-yar.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy