Blog Archive

Powered by Blogger.

Ni ba irin Buhari bane, ba zan nemi tazarce ba idan aka zabe ni a 2019 - inji Atiku

-Tsohon Mataimakin Shugaban kasar yace ba zai yi alkawari ya saba ba -‘Dan takarar yace Buhari yayi wa al’umma alkawari ya gaza cikawa Tsoho...


-Tsohon Mataimakin Shugaban kasar yace ba zai yi alkawari ya saba ba -‘Dan takarar yace Buhari yayi wa al’umma alkawari ya gaza cikawa Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana cewa idan aka zabe sa Shugaban kasa ba zai yi irin na Buhari ba. Alhaji Atiku Abubakar yace idan ya samu mulki ba zai nemi tazarce ba. Ba zan yi irin na Buhari ba idan aka zabe ni - Atiku Atiku Abubakar yace idan aka zabe sa a karkashin Jam’iyyar PDP ba zai nemi ya zarce a kan kujera ba. Tsohon Mataimakin Shugaban na Najeriya ya bayyana wannan ne lokacin da yayu wata doguwar hira da Jaridar nan ta This Day. Atiku yace shi ba zai yi irin na Shugaba Muhammadu Buhari ba idan har aka mika masa ragamar mulkin kasar nan. Atiku wanda yake neman mulkin kasar nan yace shekara 4 kacal zai yi a ofis ba tare da ya nemi zarcewa a mulki ba. ‘Dan takarar Shugaban kasar na PDP yace idan ta kama za a iya yarjejeniya da shi a rubuce domin a gwangwaje cewa ba zai mulki Najeriya sau biyu ba. Atiku yace Shugaba Buhari yayi irin wannan alkawari a 2011 amma ya saba. Tsohon Mataimakin Shugaban kasar a lokacin Obasanjo yace babu wanda ya tursasa sa wajen daukar wannan mataki. Atiku yace ba zai yaudari jama’a ba domin shi ba irin Buhari bane wanda ya rika yin alkawuran da ya gaza cikawa. . Copyright @hausa.NAij

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Ni ba irin Buhari bane, ba zan nemi tazarce ba idan aka zabe ni a 2019 - inji Atiku
Ni ba irin Buhari bane, ba zan nemi tazarce ba idan aka zabe ni a 2019 - inji Atiku
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhj3GBmnJc-dJEOlAU_bGR_jRFu-KmJfO2uZ-jiS0KMaXul2TdrTub0a_KecJc-Q1PtT5kBBrIFic00Y6swo8NsCnX5xUEU_sNGzi5jEZWzBIJDm3J0KeOTZd5tijd7iMWAqltb9x9_Nhie/s320/BF99F71C-A96A-45DC-8ECC-1A70E22F4863-411-00000049B668E9AA.jpeg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhj3GBmnJc-dJEOlAU_bGR_jRFu-KmJfO2uZ-jiS0KMaXul2TdrTub0a_KecJc-Q1PtT5kBBrIFic00Y6swo8NsCnX5xUEU_sNGzi5jEZWzBIJDm3J0KeOTZd5tijd7iMWAqltb9x9_Nhie/s72-c/BF99F71C-A96A-45DC-8ECC-1A70E22F4863-411-00000049B668E9AA.jpeg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/ni-ba-irin-buhari-bane-ba-zan-nemi.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/ni-ba-irin-buhari-bane-ba-zan-nemi.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy