Blog Archive

Powered by Blogger.

Yan sanda sun kama yan Luwadi guda 57 a garin Lagos bisa zargin luwadi

'Yan sanda sun kama mutum 57 a Lagos da ake zargin 'yan luwandi ne. Yan sandan jihar sun ce an kama mutanen ne a wani otal yayin da ...


'Yan sanda sun kama mutum 57 a Lagos da ake zargin 'yan luwandi ne. Yan sandan jihar sun ce an kama mutanen ne a wani otal yayin da suka taru wajen wani biki na shigar da su kungiyar 'yan luwadi. Kwamishinan 'yan sandan jihar ta Lagos Edgal Imohimi ya shaida wa manema labarai cewa, an kama mutanen ne bayan wasu bayanan sirri da rundunar ta samu. Kakakin rundnar 'yan sandan jihar, Chike Godwin Oti, ya tabbatar wa BBC kama mutanen. Kuma ya ce an kama mutanen ne a lokacin da suke tsaka da shan miyagun kwayoyi da aka haramta irin su Tramadol, da tabar wiwi. Sai dai wasu daga wadanda ake zargi sun musanta zargin. Sun ce sun taru ne a hotel din suna bikin murnar ranar haihuwar daya daga cikinsu. Wasunsu kuma sun shaida wa kamfanin dillacin labarai na Najeriya NAN cewa rakiya kawai suka je wajen bikin, wasu kuma sun ce su 'yan rawa ne, yayin da wasu kuma suka ce abinci kawai suka kai wa masu bikin, a lokacin da aka yi awon gaba da su. Rundunar 'yan sandan dai ta ce da zarar ta kammala bincike za ta gurfanar da mutanen da ake zargi gaban kotu. Auren jinsin guda, ko luwadi ko madigo sun haramta a dokar kasar, inda a 2014 aka tanadi daurin shekara 14 ga duk wanda aka samu da laifin. Sai dai wasu masu rajin kare hakkin 'yancin bil'adama na cikin gida da waje na sukar irin matakan da hukumomi ke dauka kan masu luwadi da madigo. . Copyright @bbchausa

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Yan sanda sun kama yan Luwadi guda 57 a garin Lagos bisa zargin luwadi
Yan sanda sun kama yan Luwadi guda 57 a garin Lagos bisa zargin luwadi
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiwpqc_scETHVkHMJ8euSk8q32pWsc361vrxHHoq2ZlA6dkZft0YBcXU7gKmK_pv5fXB_7pNlIdhMQ_AlZ2xl-Exa_qYElt1qiMDgPHcgm-grvVaBZOyrTcoXwv7R1HSniPaWmtI6WovHTr/s320/_102292922_gettyimages-840869300-1.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiwpqc_scETHVkHMJ8euSk8q32pWsc361vrxHHoq2ZlA6dkZft0YBcXU7gKmK_pv5fXB_7pNlIdhMQ_AlZ2xl-Exa_qYElt1qiMDgPHcgm-grvVaBZOyrTcoXwv7R1HSniPaWmtI6WovHTr/s72-c/_102292922_gettyimages-840869300-1.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/yan-sanda-sun-kama-yan-luwadi-guda-57.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/yan-sanda-sun-kama-yan-luwadi-guda-57.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy