Blog Archive

Powered by Blogger.

Kada ku sassauta wa 'yan ta'adda- inji shugaba Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci sojojin kasar da kada su sasauta wa 'yan ta'adda da barayin mutane domin karbar kudin f...


Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci sojojin kasar da kada su sasauta wa 'yan ta'adda da barayin mutane domin karbar kudin fansa da kuma masu satar dabbobi. Shugaban ya bayyana haka ne ranar Asabar a filin jirgin saman Katsina lokacin da yake ganawa da sojojin gabanin komawarsa Abuja bayan ya yi hutun babbar sallah a mahaifarsa Daura. Sojojin na cikin rundunar Operations Sharan Daji da Diran Mikiya wadanda aka aike jihar Zamfara da makwabtan jihohi domin magance matsalar barayin mutane da shanu da kuma 'yan fashi da makami. ''Na zo nan ne kuma na ji dadin samun damar yin magana da ku domin na bayyana muku gamsuwa ta, a matsayina na babban kwamandan tsaron kasa, bisa aikin da wadannan runduna biyu suke yi. 'Yan Najeriya sun sanya muku ido domin ku tabbatar da tsaro. Abubuwan da suke faruwa a wannan yanki ba su da dadin ji," in ji Shugaba buhari kamar yadda BBC ta ruwaito. . Copyright @aminiya

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Kada ku sassauta wa 'yan ta'adda- inji shugaba Buhari
Kada ku sassauta wa 'yan ta'adda- inji shugaba Buhari
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgFW5wEZR_isBysVjLbS7B1EMaaYWF2U67soIB8xsYwb7tSjBXmyKabphCccay7Q3EivLdZ5PUqPYq_Scwtj9wy3Bltqx7rp-oUIohZRo4PlBj5z6gFz5PsitjGJdgu-jhHG8m-rq-hgzjJ/s320/buharisallau-39268130-255496911761045-2169042949306843136-n.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgFW5wEZR_isBysVjLbS7B1EMaaYWF2U67soIB8xsYwb7tSjBXmyKabphCccay7Q3EivLdZ5PUqPYq_Scwtj9wy3Bltqx7rp-oUIohZRo4PlBj5z6gFz5PsitjGJdgu-jhHG8m-rq-hgzjJ/s72-c/buharisallau-39268130-255496911761045-2169042949306843136-n.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/kada-ku-sassauta-wa-ta-inji-shugaba.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/kada-ku-sassauta-wa-ta-inji-shugaba.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy