Blog Archive

Powered by Blogger.

Matsalolin Rashin gamsuwa A saduwar Aure

Aure wani tsarin zamantakewa ne da ya kunshi abubuwa da dama, musamman ma hakkoki dake kan ma'auratan. A kan samu wasu lokutan da daya d...


Aure wani tsarin zamantakewa ne da ya kunshi abubuwa da dama, musamman ma hakkoki dake kan ma'auratan. A kan samu wasu lokutan da daya daga ma'aratan kan koka da yanayin zamatakewar, musamman ma idan yana cutuwa ta wasu bangarorin. Duk da cewa a kan samu masu korafi kan wasu matsalolin, ba kasafai mata kan iya fitowa su bayyan matsalar rashin daga mazajensu ba yayin mu'amalar aure. Bayanai sun nuan cewa wannan matsala tana damun mata da dama, kuma ta kan jefa rayuwarsu cikin kunci, a wasu lokutan ma har ta kan taba lafiyar kwakwalwarsu. Kunya da kawaici da kara da kuma al'ada ba sa barin mata su fito su bayyana irin wannan matsala, kuma masana sun ce tana daga manyan dalilan da ke janyo mutuwar aure. A wannan makon, filin Adikon Zamani ya yi duba kan wannan ta fuskar likitanci da kuma addini. . Copyright @bbchausa

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Matsalolin Rashin gamsuwa A saduwar Aure
Matsalolin Rashin gamsuwa A saduwar Aure
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhlxbRp_5RDj71CJjh4WJmEZUrXOB6iayCriI-rutA4Wl-56PUYY1D0NZZ-NvkXQCRyTzdb3lcmGGR_E1vx_v7QnlLe1DTCgeKH9qjt96x_iampSfsxoUPlxplPeZb8pwL3s8Sl8100dzGE/s320/10702236_793087984067469_8071140217335549640_n.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhlxbRp_5RDj71CJjh4WJmEZUrXOB6iayCriI-rutA4Wl-56PUYY1D0NZZ-NvkXQCRyTzdb3lcmGGR_E1vx_v7QnlLe1DTCgeKH9qjt96x_iampSfsxoUPlxplPeZb8pwL3s8Sl8100dzGE/s72-c/10702236_793087984067469_8071140217335549640_n.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/matsalolin-rashin-gamsuwa-saduwar-aure.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/matsalolin-rashin-gamsuwa-saduwar-aure.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy