Blog Archive

Powered by Blogger.

Kadan daga cikin Alamomin da ake gane dan Luwadi (homo)

A'uzubillahi azim. Minahl shaidani rajim. Ganin yadda wannan mummunar shaqiyanci yake qara asasa naga ya dace na bijirowa mai karatu was...


A'uzubillahi azim. Minahl shaidani rajim. Ganin yadda wannan mummunar shaqiyanci yake qara asasa naga ya dace na bijirowa mai karatu wasu hanyoyi da cikin ikon Allah zasu zama jagora wajen gane masu irin wnn halayya, mu yi nesa dasu mu kubuta daga sharrinsu mu kuma roqi Allah ubangiji ya karemu da karewarsa su kuma ya shiryesu su dawo kan tafarki na dai-dai 1- Kyauta: Ba sau daya ba, ba sau biyu ba zaka tadda yawancin matasan da suka fada wannan mummunar aiki ta hanyar kyaututtuka ne, zaka ga Namiji ya dage da yima kyautar da ba gaira ba dalili, kyautar da ko iyalansa da 'yan uwansa wallahi ba zai musu ba, shine ya aike ka ka sayo abinda ko rabin kudin bai kai ba amma yace kariqe chanjin, zai haka lokuta da-dama, da zarar ka cika nuna godiarka sai yace bakomi ai kayi masa kyau ne kuma kyauta tana ga mai kyau, Wani sa'ilin kuma haka kurum zaka tarar da namiji yana 2ra maka ababe kamar katin waya, kudi, kaya da sauran su shima na ba gaira ba dalili sai dai a wannan bigiren inka so sani dalilin yin haka sai yace kar ka damu kayan nan yana baka ne don karinga sanyawa kana mai kyau, in kudi ne kuma su kance ai tukuicin zaman tare ne, in card ne kuma sukan ce ba komi ai somin tabi ne, in dai muna tare ba kai ba account low da makamantan irin waddanan kalamai 2- Qiyayya ga 'yan uwa mata: masu wannan la'ananniar harka sun tsani son yawo da mata a mota, ko iyayensu ne, 'yan uwansu, 'ya'yansu da sauransu gudun kar abokanan harkar su, su gansu suyi musu gori in sun hadu a lodge, guest place, bar, hotels, motel, guest inn d.s.s Za kaga da-dama sukan takura kiran ka da kazo ka raka su wani waje, musamman in har an san kana son ko sha'awar xuwa wajen, in kuma wani hamshaqin mai arziki ko dan siyasa ko malami ko makamancinsu aka san kana son wani abu na daga iliminsa, falsafarsa, ko yana burgeka ko kana son koyi da dashi kamar a siyasance, aikatance d.s.s za su kwadaitama kaika wajen shi, wani sa'in ma zasu so rantsema cewa ai dama suna tare, burinsu ka biye musu kana raka su, a sannu- sannun har su bijiro ma da harkar. dama sukan ce da hausar su A Juri Zuwa Rafi Abinda na fada na dai-dai Allah ya hadamu cikin ladan yasa mui koyi dashi, kuskure kuma Allah ya yafe min tare daku baki daya Zan ci Gaba Insha Allah Ina neman tsari daga sharrin shaidan la'ananne da 'yan uwansa daga jinsi Mutum da Aljan. . Copyright @Rayuwar masoya

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Kadan daga cikin Alamomin da ake gane dan Luwadi (homo)
Kadan daga cikin Alamomin da ake gane dan Luwadi (homo)
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgJO09G2-e-ocION5eTDcWomMaGR7XVXfcULwVXnRtej9RnC6gHBtMC9s6GIan0zn7lqlrlRSCVgCL_o5L39TRcRdJBVlj4THhHWCzIabGoy5GHH50muiS1Q17NXbGhaN8u23eJVR2EGAqR/s320/G-Ma.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgJO09G2-e-ocION5eTDcWomMaGR7XVXfcULwVXnRtej9RnC6gHBtMC9s6GIan0zn7lqlrlRSCVgCL_o5L39TRcRdJBVlj4THhHWCzIabGoy5GHH50muiS1Q17NXbGhaN8u23eJVR2EGAqR/s72-c/G-Ma.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/kadan-daga-cikin-alamomin-da-ake-gane.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/kadan-daga-cikin-alamomin-da-ake-gane.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy