Blog Archive

Powered by Blogger.

Malaman Arewa sun shirya yadda za su kawo karshen shi'a, A nigeria

Malaman dai sun yi taro ne na kaddamar da wani littafin da shehin malami Farfesa Umar Labdo na jami'ar Maitama Sule dake garin Kano ya r...


Malaman dai sun yi taro ne na kaddamar da wani littafin da shehin malami Farfesa Umar Labdo na jami'ar Maitama Sule dake garin Kano ya rubuta game da akidun shi'a da kuma dabi'o'in su da ya bayyana a matsayin marasa kyau kuma abun kyama. NAIJ.com ta samu cewa shima babban sakataren kungiyar Jama'atunnasrul Islam Dakta Khalid Aliyu Abubakar ya bayyana kungiyar a matsayin abun kyama sannan kuma ya bukaci hadin kan jama'a domin ganin an kawo karshen ta. Daga karshe dai malaman sun yi ittifakin cewa da ilimi ne ta kuma hanyar wayar ma da al'umma kai da irin litattafai makamantan wadan nan ne za a iya kawo karshen na shi'a a yankin na arewa A wani labarin kuma da muke samu daga majiyoyin mu na nuni ne da cewa an ga gawar daya daga cikin hadiman Gwamnan jihar Anambra Willie Obiano kuma mai taimaka masa na musamman mai suna Mista Randie Chima a dakin sa. Majiyar ta mu dai ta tabbatar mana da cewa a ranar Juma'a hadimin gwaman yayi ta hidimar sa lafiya lau kuma har ma yaje wani wurin shagali da daren juma'ar. . Copyeight @naij

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Malaman Arewa sun shirya yadda za su kawo karshen shi'a, A nigeria
Malaman Arewa sun shirya yadda za su kawo karshen shi'a, A nigeria
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjNkD_UNA9QY-i7x0ToiVkUcwDq7fbtO6pzseTAvxw6iWcE2hrJ-ER2H0YIDz8EziZKUt2ICy1A1s-1jKZVYXlHjKADNG6osy1fJeIotYXrN9qKQtEd_UDKdG9059qr8c7BLxEndEvnqaqu/s320/3508033aa9a5b4ac4aa1691156bafc5f.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjNkD_UNA9QY-i7x0ToiVkUcwDq7fbtO6pzseTAvxw6iWcE2hrJ-ER2H0YIDz8EziZKUt2ICy1A1s-1jKZVYXlHjKADNG6osy1fJeIotYXrN9qKQtEd_UDKdG9059qr8c7BLxEndEvnqaqu/s72-c/3508033aa9a5b4ac4aa1691156bafc5f.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/malaman-arewa-sun-shirya-yadda-za-su.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/08/malaman-arewa-sun-shirya-yadda-za-su.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy