Blog Archive

Powered by Blogger.

WATA SABUWAR HANYAR DA ZAKU SAMU FREE DATA/MB . Airtel 350Mb & 1gb 9Mobile 500mb & 1gb MTN 750mb & 1.5gb Glo 350mb & 1gb

Idan baku mantaba kwanakin baya mun kawo muku wannan hanya da zaku samu free data/mb akowane layi cikin sauki ta hanyar amfani da wani appli...


Idan baku mantaba kwanakin baya mun kawo muku wannan hanya da zaku samu free data/mb akowane layi cikin sauki ta hanyar amfani da wani application mai suna Dent, wanda shi wannan application dashi ake samun data, wanda mutane dayawa, sun mori wannan garabasa, wasu kuma basu mori komeba, daga baya kuma sai application din, ya dena aiki yanda ya kamata, to Alhmd yanzu ya dawo aiki 100% . Dan haka yanzu abin da ake bukata kawai ka tabbatar da wayarka ta android takai daga version 5 zuwa sama, banda version 4, domin kuwa baya aiki a version 4, sannan ya kasance Sim din da kakeso datan ya shiga yana kan wayar, wato sim din naka ya kasance, yana cikin wayar taka,to yanzu kawai saiku shiga wannan link din kuyi download na application din . Download Dent.Apk. Da zarar kun shiga link din direct zai kaiku playstore, to sai kuyi download dinsa, sannan kuyi install, da zarar kun gama install saiku budeshi, idan kun bude saiku dan jira kadan, zakuga, inda aka Rubuta < JOIN > to saiku ta6a nan da zarar kun ta6a, zai kawoku inda zaku saka number wayarku, to saiku saka number, da zarar kunsa, number, saiku danna Next daganan saiku dan jira zakuji sun kiraku ta wannan number, da zarar sun gama kiran shikkenan, zasu kawoku wani shafi, saiku za6i MANUALLY daganan saiku kawoku inda zaku saka sunanku da kuma email, to sai kusa sunanku sannan kusa email, ammafa email din ba dole sai maikyau ba, zaku iya saka kowane irine, sannan saiku shiga Next, shikkenan zasu baku kyautar Coins 415 Sai ku Dawo Main Menu Ku Buda datar Da kuke so, saiku sanya number ku, nan take zasu tura muku data. . Karku manta kushiga nan Domin Download na application din . Dent

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: WATA SABUWAR HANYAR DA ZAKU SAMU FREE DATA/MB . Airtel 350Mb & 1gb 9Mobile 500mb & 1gb MTN 750mb & 1.5gb Glo 350mb & 1gb
WATA SABUWAR HANYAR DA ZAKU SAMU FREE DATA/MB . Airtel 350Mb & 1gb 9Mobile 500mb & 1gb MTN 750mb & 1.5gb Glo 350mb & 1gb
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgk4QXiOvbqrEMTj2L9jBmFRffHV77Me0EY6Fo9ZaUu5OxLTKIB9d2VkHAWDieBuC9JzZEf8EiUIV1IEM2SwvUKivXZ2OAuCjdwip6qkcqVF6aTkAxd0gqdbZg-atEiS4RImKTdDvpXRBQR/s320/Screenshot_20180728-182159.png
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgk4QXiOvbqrEMTj2L9jBmFRffHV77Me0EY6Fo9ZaUu5OxLTKIB9d2VkHAWDieBuC9JzZEf8EiUIV1IEM2SwvUKivXZ2OAuCjdwip6qkcqVF6aTkAxd0gqdbZg-atEiS4RImKTdDvpXRBQR/s72-c/Screenshot_20180728-182159.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/07/wata-sabuwar-hanyar-da-zaku-samu-free.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/07/wata-sabuwar-hanyar-da-zaku-samu-free.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy