Blog Archive

Powered by Blogger.

Idan har Na Zama Shugaban Kasa Zan Kawo Karshen Boko Haram -Inji Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, ya sha alwashin kawo karshen matsalar Boko Haram muddin ‘yan Nijeriya suka zabe shi a...


Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, ya sha alwashin kawo karshen matsalar Boko Haram muddin ‘yan Nijeriya suka zabe shi a matsayin shugaban kasa a babban zaben 2019. Atiku, wanda ke magana da magoya bayan jam’iyyar PDP a Maiduguri fadar jihar Borno, ya ce hatta matsalar fadan Fulani makiyaya da manoma, ya ki ci, ya ki, cinye wa ne sakamakon rashin ingantacciyar gwamnati a kasa. Tsohon mataimakin shugaban kasar ya kuma yi kira ga ‘yan Nijeriya da su yi dandazo su fito zabe domin tabbatar da ganin sun kau da jam’iyyar APC daga mulkin kasar. Ya ce “Nijeriya ta kawo karshen yakin basasa cikin shekara biyu da rabi kawai, duk da kurmin dajin yankin kudanci, na rasa gane me ya sa yaki da ‘yan bindigar Boko Haram ya dauke mu tsawon shekaru tara ba a magance shi ba, akwai dai abin da ba daidai ba. “idan aka zabe ni a matsayin shugaban kasar Nijeriya, ba zan kyale duk wani shugaban rundunar tsaro ya ba ni labari haka kawai ba, dole mu kawo karshen matsalar ‘yan bindigar cikin karamin lokaci, saboda matsalar ta lalata komai a Arewa maso gabas” in ji Atiku. . Copyright @ leadershipayau

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Idan har Na Zama Shugaban Kasa Zan Kawo Karshen Boko Haram -Inji Atiku
Idan har Na Zama Shugaban Kasa Zan Kawo Karshen Boko Haram -Inji Atiku
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhAJvqDs_vs1ywemd1jUFR48YT7UWuY0c4fph4mNjIbGuwRgw8d67L9Rdrrd3Jm4TI7StKqWWY7dD7sQwe8df8fQs2RVyhf_vKn4NimMYm3Z48pkmsocf-DZLaURR5ELxE3uMfROQQ4Utw3/s320/Atiku-Abubakar-5.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhAJvqDs_vs1ywemd1jUFR48YT7UWuY0c4fph4mNjIbGuwRgw8d67L9Rdrrd3Jm4TI7StKqWWY7dD7sQwe8df8fQs2RVyhf_vKn4NimMYm3Z48pkmsocf-DZLaURR5ELxE3uMfROQQ4Utw3/s72-c/Atiku-Abubakar-5.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/07/idan-har-na-zama-shugaban-kasa-zan-kawo.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/07/idan-har-na-zama-shugaban-kasa-zan-kawo.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy