Blog Archive

Powered by Blogger.

Wani Miji Ya Halaka Matarsa A Jihar Jigawa

Rundunar ‘yansanda reshen jihar Jigawa ta bayyana cewa, ta cafke wani mutum mai suna Mammam Rabiu Babaru bisa zargin kisan matarsa mai suna ...


Rundunar ‘yansanda reshen jihar Jigawa ta bayyana cewa, ta cafke wani mutum mai suna Mammam Rabiu Babaru bisa zargin kisan matarsa mai suna Lamura Rabiu a kauyen Habatsa dake karamar hukumar gagarawa a jihar Jigawa. Kwamishinan rundunan ‘yansandan ta jihar Jigawa CP Bala Zama Senchi ne ya bayyana haka a jiya yayin da yake baje kolin wadanda rundunar ta cafke a jihar a hedkwatar ‘yansanda dake birnin Dutse. Ya ce, rundunar tasu ta sami wannan korafi daga dan uwan mariyar Lamura Rabi’u bayan da ya fita kiwo kuma ya yi kacibis da kyallen kayan marigayar wadda aka haka rami aka rufe ta a ciki a bayan gari. CP Zenchi ya karada cewa, bayan da suka karbi wannan korafi sun garzaya yadda suka cafke mijin wannan mata kuma suka dukufa bincike. Ya ce, daga bisani bincike ya tabbatar musu da cewa wannan mijin mata wato mammam Rabiu Babaru ne ya halakata bayan sun sami sabani a tsakaninsu kuma ya haka rami ya binne ta. Da yake shaidawa wakilinmu, mijin marigayar ya amsa laifinsa yadda ya bayyana mana cewa, sun sami sabani tsakaninsa da matarsa kuma har ta zage shi, hakan ya sanya ya lakada mata duka wadda hakan ya sanya ta fice daga gidan ta yi bayan gari haka kuma daga bisani ya bita bayan garin yadda domin ta dawo amma taki harma ta sake zaginsa. Yace, wannan dalili ya sanya ya sami sanda ya yi ta lafta mata har sai da ta mutu sannan ya garzaya zuwa gida ya samo magirbi ya haka rami ya rufeta a ciki ya kuma kama gabansa ba tareda kowa ya sani ba. Bayan dawowarsa gida da gari ya waye, ya garzaya zuwa gidansu . Copyright @leadershipayau

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Wani Miji Ya Halaka Matarsa A Jihar Jigawa
Wani Miji Ya Halaka Matarsa A Jihar Jigawa
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEijxXF2W-e90Cw1qDw804sS_6AwsuEEV-jFL0Sxf8fY7jkFXgaZCiN6Xcnev6cnDJgGsLxo9Y-qKoj51w8iIygGZbDsHottCJvvOGkB3nTYRl5ClRJM-R7unAjdYpI2NuIq6Dexz3we4ir9/s320/ya-kashe-matarsa.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEijxXF2W-e90Cw1qDw804sS_6AwsuEEV-jFL0Sxf8fY7jkFXgaZCiN6Xcnev6cnDJgGsLxo9Y-qKoj51w8iIygGZbDsHottCJvvOGkB3nTYRl5ClRJM-R7unAjdYpI2NuIq6Dexz3we4ir9/s72-c/ya-kashe-matarsa.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/07/wani-miji-ya-halaka-matarsa-jihar-jigawa.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/07/wani-miji-ya-halaka-matarsa-jihar-jigawa.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy