Blog Archive

Powered by Blogger.

wani Saurayi Ya Rataye Kansa Saboda Matsalolin rayuwa

Tolulope Kolawole ya rataye kansa, saurayin da ne ga Misis Olufunke Kolawole wadda babba sakatariya ce a ofishin gwamnar jihar Osun. An bayy...


Tolulope Kolawole ya rataye kansa, saurayin da ne ga Misis Olufunke Kolawole wadda babba sakatariya ce a ofishin gwamnar jihar Osun. An bayyana cewa saurayin ya rataye kansa ne saboda matsalolin rayuwa da yake fuskanta. Mazauna rukunin gidaje dake Halleluya a garin Osogbo inda yake zaune sun shaida wa manema labarai ranar Asabar cewa, a ranar Alhamis ne dan shekara 32 da haihuwa mai suna Tolulope ya rataye kansa. Mahaifiyarsa mai suna Olufunke Kolawole an sace ta a hanyarta na zuwa Abuja domin yin wani muhimmin aiki sannan daga bisani aka kashe ta a shekaran da ta gabata. Dan da ta bari mai suna Tolulope ya dade yana korafi a kan koma bayan da yake samu a gonar da yake kula da ita. Wani mazaunin yankin mai suna Remi Taiwo ya bayyanawa manema labarai cewa shi abokinsa ne a garin Ibadan na Jihar Oyo, ya bayyana masa cewa yana fuskantar matsaloli kuma har matarsa ta fara kokawa a kan lamarin. Ya kara da cewa “akwai wani abokinsa wanda ban iya tuna sunan shi ya ce masa zai taimaka masa da kudi, na gargade shi a kan kar ya sake ya bi hanyar da baidace ba domin kawo karshin matsalolnsa”. Majiyar ‘yan sanda ta tabbatar da aukuwar lamarin ta wayar tarho, sun ce, sun samu labarin lamarin ne ta ofishinsu dake dada sannan daga bisani suka mai da lamarin zuwa ofishinsu na garin Osogbo dake Jihar Osun. Wata majiya ta bayyana cewa matashin ya so ya samu wani kaso daga cikin kudin mahaifiyansa dake kasuwanci da su. Ya ci gaba da cewa kullum yana korafi a kan abokinsa na garin Ibadan cikin Jihar Oyo wanda ya ce zai taimaka masa da kudade, lokacin da ya ga ba zai samu ba sai ya rataye kansa. Ya saka igiya a wuyansa sai ya hau kan kujera amma kafin wani ya zo sai ya shure kujeran. Matumin da ya gansa sai ya yi sauri ya kira matanan gidan, lokacin da mutane suka zo sun taradda ya mutu. Majiyar ‘yan sanda sun ce duka matanin dake cikin gidan su marigayin sun garzaya zuwa ofishin ‘yan sanda don sanar musu da lamarin. Mai magana da yawun ‘yan sanda Miss Folasade Odoro ta ce har zuwa yanzu ba ta samu wani sakon waya ba dangane da lamarin. . Copyright @Leadershipayau

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: wani Saurayi Ya Rataye Kansa Saboda Matsalolin rayuwa
wani Saurayi Ya Rataye Kansa Saboda Matsalolin rayuwa
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEi4jvjqF-4u6TGZ1j_SN4ZtJu8RF4tlM4rP26aPYgiJqcNyeb1lTOb4mSlejoZlZCKn2NFEjwV3HKsIK0wPxjGC57X3runRQpntJNJBQX16HKOS3aeGbk0X-IvneaLQmLiJuAuzyqzB2gsv/s320/FB_IMG_1505057142759.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEi4jvjqF-4u6TGZ1j_SN4ZtJu8RF4tlM4rP26aPYgiJqcNyeb1lTOb4mSlejoZlZCKn2NFEjwV3HKsIK0wPxjGC57X3runRQpntJNJBQX16HKOS3aeGbk0X-IvneaLQmLiJuAuzyqzB2gsv/s72-c/FB_IMG_1505057142759.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/07/wani-saurayi-ya-rataye-kansa-saboda.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/07/wani-saurayi-ya-rataye-kansa-saboda.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy