Blog Archive

Powered by Blogger.

Masu Shan Nonon Da Aka Tatso Ba Tare Da Tacewa Ba, Suna Iya Kamuwa Da Tarin Fuka

Wata kwararra a bangaren microbiologist a kwalejin koyon aikin magunguna ta jami’ar Lagos Dokta Rita Oladele yi bayani dangane da Tarin fuka...


Wata kwararra a bangaren microbiologist a kwalejin koyon aikin magunguna ta jami’ar Lagos Dokta Rita Oladele yi bayani dangane da Tarin fuka da kuma yadda za ayi magungunan shi. Me nene Tarin fuka ? Tarin fuka wata cut ace wadda ake dauka ta iska a sanadiyar mycobacterium tuberculosis wato kwayar cutar. Ya ya alamominta suke? Da akwai alamominta masu yawa, da yake dai ita cut ace wadda za aiya daukar ta. Bugu da kari kuma na daukar ta iska, hakan ma mutane da yawa suna kamuwa da cutar ta hanyar shakar wani abu. Ita kwayar cutar wato mycobacterium ana sakin ta ta sararin samaniya ne, lokacin da mutamin da yake tari da yawa, sai kuma mutanen da suka samu cudanya da shi. Mutanen da suke zama a wuraren da babu a inda al’umma suke da yawa, ga kuma gidaje wadanda basu da hanyoyin da iska zata shiga sosai, su su na iya kamuwa da ita. Cuta ce wadda ada can an samu damar shawo kanta, amma kuma yanzu da dawo da kuma karfinta, saboda yanzu akwai cutar Kanjamau HIB/AIDS. Akwai kuma dangantaka ta kud da kud tsakanin ita cutar da kuma HIB/ AIDS. Nau’oi nawa ake dasu na cutar Tarin fuka ? Ita cutar Tarin fuka tana iya zaman kodai ta pulmonary tuberculosis ko kuma edtra- pulmunaty tuberculosis, wannan kuma ya danganta ne da yadda aka gabatar da ita. Cutar Tarun fuka tana shafar fatar jikin mutum, huhu, hakanan ma tana iya samar da cutar sankarau, an san da cewar tana sanadiyar tubercles a cikin ciki, tana iya kuma kawo ko samar da cutar tarin fuka ta hakarkari. Akwai dai nau’oi na ita cutar Tarin fuka masu yawa, amma da aka samu shigowar cutar HIB/AIDS yanzu akwai cutar Tarin fuka wadda aka saba da ita da kuma multidrug- resistant tuberculosis wato wadda bata faye jin magani ba. Wannan yana nuna ke nan ita cutar akan samu matsala da ita wajen amfani da wasu magunguna,, yanzu akwai wata sabuwar cutar Tarin fuka wadda aka gano yana kuma da wuya ace maganin ya warkar da ita, ko kuma DDR TB. Ya ya ake gane wani ya kamu da cutar Tarin fuka? Alamomin sun hada da tari, ciwon kirji, da kuma rashun nauyi, da kuma wasu lokuttan shi mara lafiyar zai iya yin tarin jini, (haemottysis), amma duk hakan shi tarin, ciwon kirji, da kuma rashin nauyi na yadda ya kamata, sune abubuwanb da suke nuna cewar shi mutumin ya kamu da cutar Tarin fuka. Ko tana iya kashewa farad daya nan take? Wannan ya danganta ne idan ba ayi saurin daukar mataki ba, wajen neman magani, ana iya shiaga irin wancan halin. Abin kuma danganta ne da irin mutumin da yake fama da ita cutar, alal misali idan wanda ya kamu da ita cutar, dama can yana kuma dauke da cutar Kanjamau, ana iya samun mutuwa, idan har ba ayi saurin daukar mataki ba, tunda wuri. Idan ba ayi maganin TB ba ana iya samun yiyuwar mutuwa da kashi 100. Ta yaya ake maganinta? Ana maganinta ta hanyar gwadawa, saboda idan shi mara lafiya yana maganar tari ya dame shi, ciwon kirji, da kuma rasa nauyi wato ya kasance bai da nauyi, bai kuma jin dandanon wani abu, ko kuma gaba daya ya rasa gane yadda jikin shi yake, shi kuma Likitan yana tsammanin yana fama da Tarin fuka ne, sai a fadawa shi mara lafiyan ya kawo tarin shi wanda yayi da sassafe guda uku. Dalilin da yasa ake yin haka shi ne lokacin da shi ko kuma ita suka yi tari da sassafe, abinda ke kasancewa sama shi ne abonda ke cikin huhun shi, daga nan kuma shi Likitan zai bukaci shi mara lafiya kuma ya yi tarin abinda yake kasa sa makoshi. Idan aka kai kwana uku sai wanda yake fama da matsalar zai kai tarin na shi zuwa wurin da za ayi mashi gwaji, su wadannan tarin uku ne Likita zai amfani dasu saboda ya gano ita cutar Tarin fuka, shi tarin wanda aka yi da safe shi ne su ake yi amfani dasu saboda duk abubuwan da ake so ana iya samu, idan an amshe su, za’a duba ne again koda akwai ita cutar da ake tsammanin ita ce, Akwai wata gwadawa da ake yi da ake kira Acid Alcohol Bacilli test (AAFB) wadda gwadawa ce da ake yi saboda a gano koda akwai ita cutar Tarin fuka. Gwadawa ce wadda zata iya bada sakamako cikin awoyi kadan, yanzu kuma da yake akwai wasu kudade na taimako, copyright @leadershipayau

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Masu Shan Nonon Da Aka Tatso Ba Tare Da Tacewa Ba, Suna Iya Kamuwa Da Tarin Fuka
Masu Shan Nonon Da Aka Tatso Ba Tare Da Tacewa Ba, Suna Iya Kamuwa Da Tarin Fuka
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgKb_2fINKC4Iv_ZOwY_pysZ5fYYUfnCDRotor5N07d9c-xNXMK8VeAmBvdyaAeSH63XACk20thTsfjTIofISTfRgUAnwBuqIM6KxHJYp0UiIyE4vZnayqGn_atyljQbcc76GL5ZMD0R43-/s320/Page-22-1.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgKb_2fINKC4Iv_ZOwY_pysZ5fYYUfnCDRotor5N07d9c-xNXMK8VeAmBvdyaAeSH63XACk20thTsfjTIofISTfRgUAnwBuqIM6KxHJYp0UiIyE4vZnayqGn_atyljQbcc76GL5ZMD0R43-/s72-c/Page-22-1.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/07/masu-shan-nonon-da-aka-tatso-ba-tare-da.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/07/masu-shan-nonon-da-aka-tatso-ba-tare-da.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy